Janar Abdussalami Abubakar ya Bayyana Babban Abinda Yake Jawo Matsalar Tsaro a Najeriya
Janar Abdussalami Abubakar ya Bayyana Babban Abinda Yake Jawo Matsalar Tsaro a Najeriya
Tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, janar Abdussalami Abubakar ya ce akwai kimanin muggana makamai miliyan N6m dake yawo a Najeriya ba bisa ƙa'ida ba.
Tsohon shugaban wanda...
Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya
Bayan Rigakafin Astrazeneca: Mutane 79 sun Kamu da Cutar Daskarewar Jini a ƙasar Burtaniya
A wani rahoto da ƙasar Burtaniya ta fitar ya nuna cewa kimanin mutum 79 sun kamu da cutar daskarewar jini bayan an musu rigakafin Astrazeneca a...
Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda, IGP Usman Alkali
Bayan Nadi: Jawabin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda, IGP Usman Alkali
Sabon sifeta janar na 'yan sanda ya ce shugabancinsa zai baiwa 'yan sanda damar gyara matsalar tsaron Najeriya.
IGP Usman Alkali ya bayyana hakan ne a ranar Laraba bayan...
NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya
NCDC ta Tabbatar da Bullowar Sabuwar Cuta a Jahohi 7 a Fadin Najariya
Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta tabbatar da bullar cutar murar tsuntsaye a jahohi bakwai a fadin kasar.
Jahohin da sabuwar cutar ta billo sun hada...
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na ‘Yan Sanda
An Nada Usman Alkali Baba a Matsayin Sabon Sifeto Janar na 'Yan Sanda
IGP Usman Alkali Baba ya kama aiki gadan-gadan a matsayin sabon shugaban ‘yan sandan Najeriya.
Cire tsohon IGP, Mohammed Adamu, ya zo wa yawancin ‘yan Najeriya a bazata.
Adamu...
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo
Tserewa Daga Gidan Yari : Kusan Fursunoni 80 Sun Dawo
Akalla fursunoni 80 da suka tsere daga Cibiyar gyara hali ta Owerri ne suka dawo don radin kansu.
An tattaro cewa galibi wadanda suke jiran shari', wadanda ke da karancin zaman...
Tinubu: Babu Wani ‘Dan Takarar Shugaban Kasa a 2023 da Muke Goyan Baya –...
Tinubu: Babu Wani 'Dan Takarar Shugaban Kasa a 2023 da Muke Goyan Baya - Afenifere
Kungiyar Afenifere ta musanya cewa tana goyon-bayan takarar Bola Tinubu.
Sola Lawal ya fitar da jawabi a jiya, ya na yi wa kungiyar SWAGA martani.
Lawal ya...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 a Jahar kaduna
Wasu mahara da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum 5 a karamar hukumar Chikun a Kaduna.
Wadanda aka kashe sune Samson Danladi, Luka Gajere, Amos Ali, Titus Baba da Damali...
Kungiyar HEDA ta Gano Kadarorin Tsofaffin Manyan ‘Yan Siyasan Najariya da Suka Mallaka a...
Kungiyar HEDA ta Gano Kadarorin Tsofaffin Manyan 'Yan Siyasan Najariya da Suka Mallaka a Dubai
Wata kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta bankado wata babbar badakala.
Ta bayyana cewa, ta gano wasu kadarori da wasu tsofaffin gwamnoni suka mallaka.
Ta...
Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya – Kamfanin...
Dakatarwa: Mun Fara Daukar Matakai Don Cika Sharuddan da NCAA ta Gindaya - Kamfanin Jiragen Azman
Kwamitin binciken NCAA ya bayyana dalilin dakatar da jiragen Azman tare da shimfida musu ka'idoji.
Hukumar NCAA dai ta dakatar da Azman Air saboda karya...




















