Matamakin Shugaban Kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya Yabi Aisha Buhari

0
Matamakin Shugaban Kasan Najeriya, Yemi Osinbajo ya Yabi Aisha Buhari Farfesa Yemi Osinbajo ya yabi Mai dakin shugaban kasa, Aisha Buhari. Yemi Osinbajo ya ce ba a taba ganin uwargidar shugaban kasa irinta ba. Mataimakin shugaban kasar ya ce za ba za...

Matsayin Zanga- Zangar da Aka yi wa Buhari a Landan – Gwamna Matawalle

0
Matsayin Zanga- Zangar da Aka yi wa Buhari a Landan - Gwamna Matawalle   Gwamna Matawalle na jahar Zamfara ya kwatanta zanga-zangar da aka yi wa Buhari a London a matsayin kaiwa arewa hari. Tun watan Maris shugaba Buhari ya tafi London...

Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar ‘Yan Ta’addan ISWAP da Dama...

0
Sojojin Saman Najeriya Sun Kawar da Manyan Shugabannin Kungiyar 'Yan Ta'addan ISWAP da Dama a Jahar Borno.   Biyo bayan kai batan jirgin yakin sojin saman Najeriya, sun fatattaki da dama daga cikin 'yan ISWAP. Harin ya yi sanadiyyar mutuwar wasu da...

Tinubu ya Kira Matar Mataimakin Shugaban Kasa a Matsayin Matar Shugaban Kasa

0
Tinubu ya Kira Matar Mataimakin Shugaban Kasa a Matsayin Matar Shugaban Kasa   Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC ya kara kwafsawa cikin furucinsa a karo na biyu. Tinubu ya kira uwar gidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo da "matar shugaban kasa". Ya daki kwanon...

Shugaba Buhari ya Bayyana Cewa Hutawa Yake a Landan

0
Shugaba Buhari ya Bayyana Cewa Hutawa Yake a Landan   Makon shugaba Buhari daya yanzu a birnin Landan. Sabanin abinda hadimansa suka fada na cewa ya tafi jinya, Buhari ya ce hutawa ya tafi yi. Hakan ya janyo cece-kuce a kafafen ra'ayi da...

Lauretta Onochie ta Mayar da Martani ga Masu Surutun Tafiyar Shugaba Buhari Landan

0
Lauretta Onochie ta Mayar da Martani ga Masu Surutun Tafiyar Shugaba Buhari Landan Lauretta Onochie, hadiman Shugaba Muhammadu Buhari ta mayar da martani ga masu kokawa kan tafiyarsa zuwa Landan ganin likita. Onochie ta ce hayaniya da kwakwazo ba zai taba...

Ministan Noma da Raya Karkara ya Auri Budurwa Mai Shekaru 18

0
Ministan Noma da Raya Karkara ya Auri Budurwa Mai Shekaru 18   Ministan Noma da raya karkara, Sabo Nanono ya yi auri wata budurwa mai shekaru 18 daga Kaduna. Majiya daga iyalan ministan ta tabbatar da daurin auren inda tuni matar ta...

Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi...

0
Corona: ƙasar Burtaniya ta Bada Shawarar Cewa Masu Shekaru Kasa da 30 su Nemi Wani Rigakafin Sabanin Oxford-Astrazeneca   Akalla mutum 18 sun rasa rayukansu bayan yin rigakafin cutar Korona. Bayan watanni ana cece-kuce, an tabbatar da rigakafin na haddasa daskarewar jini. Yayinda...

Wanda Suke da sa Hannu a Harin da Aka Kai Ofisoshin ‘Yan Sanda –...

0
Wanda Suke da sa Hannu a Harin da Aka Kai Ofisoshin 'Yan Sanda - Gwamnan Jahar Imo   Gwamna Hope Uzodimma na jahar Imo ya zargi wasu 'yan siyasa da sa hannu a harin da aka kai ofisoshin 'yan sanda. A cewarsa,...

Gwamna Zulum ya Rabawa ‘Yan Gudun Hijirar Jaharsa N200m da Kayan Abinci

0
Gwamna Zulum ya Rabawa 'Yan Gudun Hijirar Jaharsa N200m da Kayan Abinci   Bayan ya kwana a Bama, gwamnan jahar Borno, Babagana Zulum ya rabawa 'yan gudun hijira N200,000,000 da kayan abinci. Sai da ya tsaya tsayin daka ya tabbatar 'yan gudun...