Matsalolin Arewa da ya Kamata a Duba – Abdulwahab Said Ahmad

0
Matsalolin Arewa da ya Kamata a Duba- Abdulwahab Said Ahmad Idan Kayiwa Najeriya Kallon Tsanaki za kaga cewa Arewa da 'Yan Arewa sune suka hana Kasar Cigaba. idan da za'a cire Arewa da kasha mamaki badan komai ba Sai don irin...

Hukumar NDLEA ta Kama Mai Safarar Kwayoyi Wanda ya Hadiye Hodar Iblis ta kimanin...

0
Hukumar NDLEA ta Kama Mai Safarar Kwayoyi Wanda ya Hadiye Hodar Iblis ta kimanin N423m   Hukumar NDLEA ta yi babban kamu a tashar jirgin Murtala dake Legas. Wannan karon, mutumin ya yi bahaya sau biyar inda ya kashe dukkan hodar da...

Abubuwan da Muka Fuskanta a Hannun ‘Yan Bindiga – Daliban Afaka 5

0
Abubuwan da Muka Fuskan ta a Hannun 'Yan Bindiga - Daliban Afaka 5   An sada karin daliban biyar da suka samu kubuta da iyayensu a jahar Kaduna. A ranar Alhamis , mun kawo muku labarin cewa yan bindiga sun sake karin...

Sarkin Zazzau ya Nada Sabon Ciroman Zazzau

0
Sarkin Zazzau ya Nada Sabon Ciroman Zazzau   Ba tare da bata lokaci ba, an nada sabon Ciroman Zazzau. Har yanzu, sabon Sarkin Zazzau na cigaba da fuskantar kalubale daga cikin 'yan majalisarsa. Hakan ya sa ta kwancewa daya daga cikinsu rawani a...

Da Zaran na Kammala Wa’adin Mulkina Zan bar Kaduna – El- Rufa’i

0
Da Zaran na Kammala Wa'adin Mulkina Zan bar Kaduna - El- Rufa'i   Gwamnan jahar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa da zaran ya gama wa'adin mulkinsa zai bar jahar Kaduna. El-Rufai ya ce wannan ne dalilin da yasa gida daya...

Hukumar Gidajen Gyara Halin Najeriya ta Sake Hotuna da Sunayen Fursunonin da Suka Gudu.

0
Hukumar Gidajen Gyara Halin Najeriya ta Sake Hotuna da Sunayen Fursunonin da Suka Gudu.   Hukumar gidajen gyara halin Najeriya ta nuna alamun ta shirya damke fursunonin da suka gudu da gidan garin Owerri. Hukumar na kira ga jama'a su taimaka wajen...

Akwai Yiyuwar Raguwar Farashin Kudin Man Fetur

0
Akwai Yiyuwar Raguwar Farashin Kudin Man Fetur   Darajar man fetur ya na kara yin kasa a kasuwannin Duniya a yanzu. Hakan ya na nufin kudin da ake saida fetur a gidajen mai zai yi kasa. Kungiyoyin IPMAN da PPROON su na hararo...

Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021

0
Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021   Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba. Bakwai daga...

Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya – ACF

0
Abinda Yake Kokarin Dakatar da Cigaban Arewacin Najeriya - ACF   ACF ta ce ta'addanci yana kokarin dakatar da cigaban arewacin Najeriya. Cikin 'yan watannin nan 'yan bindiga suna ta kai hari wuri-wuri a arewa. Sun bayyana hakan ne a wata takarda ta...

Afaka: ‘Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5

0
Afaka: 'Yan Bindiga Sun Sake Sakin Dalibai 5 Labarin da duminsa na nuna cewa an sake sakin wasu dalibai biyar cikin 39 da aka sace a makarantar FCFM Afaka, jahar Kaduna. Wannan ya biyo bayan mutum biyar da aka saki ranar...