Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma’aikata a Jaharsa

0
Gwamnan Jahar Kaduna ya Fadi Dalilinsa na Rage Ma'aikata a Jaharsa   Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya yi fashin bakin kan dalilin rage ma'aikata a jaharsa. El-Rufai ya ce kudaden da gwamnatin jihar ke kashewa wurin biyan albashi ya yi wa...

An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi – Sarkin Musulmai

0
An ga Watan Ramadana na Shekarar 1442 AH, Gobe Azumi - Sarkin Musulmai Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa an ga jinjirin watan Ramadana a wurare daban-daban a Najeriya, mai Alfarma Sarkin Musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar. Hakazalika...

Kadan Daga Cikin Tarihin Marigayi Dr. Mahmud Tukur

0
Kadan Daga Cikin Tarihin Marigayi Dr. Mahmud Tukur   A ranar Juma’a, 9 ga watan Afrilu, 2021, Dr. Mahmud Tukur ya rasu bayan gajerar rashin lafiya a garin Abuja. Tun a ranar aka birne shi a Yola, jahar Adamawa. Wannan karo, legit.ng...

Sarkin Musulmai ya Umarci Al-Ummar Musulmai da Su Fara Duba Watan Ramadana Daga Yau

0
Sarkin Musulmai ya Umarci Al-Ummar Musulmai da Su Fara Duba Watan Ramadana Daga Yau   Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III, ya umarci ɗaukacin al'ummar Musulmi da su fara duba jinjirin watan Ramadana daga ranar Litinin. Sarkin ya bada wannan umarnin ne...

Yadda Zaka yi Rijistar JAMB a 2021

0
Yadda Zaka yi Rijistar JAMB a 2021   Hukumar dake shirya jarabawar share fagen shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da fara sayar da fom ranar Asabar ɗin da ta gabata. JAMB ta dakatar da fara yin rijistar ne tun...

Dalilin da Yasa Muke Amfani da Otal ɗin da Muka Kwace a Hannun Sambo...

0
Dalilin da Yasa Muke Amfani da Otal ɗin da Muka Kwace a Hannun Sambo Dasuƙi - Hukumar EFCC   Hukumar dake yaƙi da cin hanci da rashawa EFCC ta bayyana dalilin da yasa take amfani da Otal ɗin da aka kwace...

‘Yan Ta’adda Sun Kai wa Jahar Borno Farmaki, Sun Saci Kayan Tallafi Tare da...

0
'Yan Ta'adda Sun Kai wa Jahar Borno Farmaki, Sun Saci Kayan Tallafi Tare da Kona Wasu   'Yan ta'adda sun saci wasu kayan tallafi sannan suka bankawa wasu wuta a Damasak, jahar Borno. Kamar yadda NWC ta tabbatar, wannan karo na biyu...

ƙalubalen Tsaro da Gwamnatin Yanzu ke Fuskanta Bazai sa Ace ƙasar ta Lalace ba...

0
ƙalubalen Tsaro da Gwamnatin Yanzu ke Fuskanta Bazai sa Ace ƙasar ta Lalace ba - Shugaban Majalisar Dattijai   Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan ya ce babu yadda za'ai Najeriya ta faɗi, ta lalace a yanzun tunda har bata lalace...

Kisan Mahauta 7 ‘Yan Arewa: Shugaban Hausawa a Jahar Imo ya Wanke ‘Yan Kungiyar...

0
Kisan Mahauta 7 'Yan Arewa: Shugaban Hausawa a Jahar Imo ya Wanke 'Yan Kungiyar IPOB   Wani shugaban Hausawa a jahar Imo ya karyata zargin da ake yiwa kungiyar IPOB da kisan Hausawa. Ya siffanta kisan Hausawa mahautan 7 da rikicin siyasa...

Buhari Bashi da Kwarewar da Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya – Tanko Yakasai

0
Buhari Bashi da Kwarewar da Zai Iya Magance Matsalolin Najeriya - Tanko Yakasai   Dattijon kasa Yakasai ya bayyana karara irin mummunan kuskuren da 'yan Najeriya suka tafka. Ya ce, babban kuskure ne da 'yan Naajeriya suka zabi shugaba Buhari da zimmar...