Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance
Rage Raɗaɗin Corona: Adadin Wadanda Babban Bakin ƙasa Zai Bawa Rance
Gwamnatin Najeriya ta ƙirƙiro da hanyoyi da dama domin rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta jefa ɗai-ɗaikun yan Najeriya da kuma yan kasuwa.
Ɗaya daga cikin abun da ta ƙirƙiro...
Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin...
Gwamnatin Ondo Ta Nemi Tsohon Mataimakin Gwamnan Jahar Akan ya Dawo da Motocin Gwamnati
Ana zargin tsohon mataimakin gwamnan Ondo da yin gaba da motocin Gwamnati.
Har yanzu wasu motoci su na hannun Agboola Ajayi duk da ya bar ofis a kwanaki.
Gwamnan...
Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su – Sheikh Daurawa
Abubuwa 10 da Mai Azumi ya Kamata ya Kula da su - Sheikh Daurawa
A wata zanta wa da BBC Hausa Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi magana game da abubuwan da ake bukatar mai azumi ya kiyaye su.
Kamar yadda...
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okorocha
Sanata Rochas Okorocha, tsohon gwamnan jahar Imo, ya shiga hannun hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa.
Jami'an hukumar sun damke Okorocha ne a...
Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank
Biyan Haraji: Gwamnatin Jahar Kano ta Garkame GTBank
Gwamnatin jahar Kano ta garkame Bankin Guaranty Trust na jahar bisa kin biyan haraji ga jahar.
Hukumar harajin ta maka bankin a kotu kan kin biyan harajin da ya dace ya biya jihar...
Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam’iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma
Taofeek Arapaja ya Lashe Zaben Shugabancin Jam'iyyar PDP na Yankin Kudu Maso Yamma
Tsohon mataimakin gwamnan jahar Oyo, Taofeek Arapaja ya lashe kujerar shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na yankin Kudu maso Yamma.
An sanar da shi matsayin wanda ya...
Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji...
Hare-Haren Boko Haram: Gwamnan Jahar Borno da Sanatocin Jahar Sun Ziyarci Shugaban Hafsun Sojoji a Abuja
Gwamnan jahar Borno ya ziyarci shugaban hafsun sojojin a babban birnin tarayya Abuja.
Gwamnan ya kai ziyar ne ga shugaban a wata tawaga da ya...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Kaduna
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun halaka mutum biyu a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna.
Maharan sun kuma kona gidaje guda bakwai, sannan sun kona mota daya da babur guda...
kuɗin Makamai: Shugaban Sojojin ƙasar nan, Ibrahim Attahiru, (CAOS) ya Bayyana a Gaban Kwamitin...
kuɗin Makamai: Shugaban Sojojin ƙasar nan, Ibrahim Attahiru, (CAOS) ya Bayyana a Gaban Kwamitin Majalisa
Yanzun haka shugaban rundunar sojojin ƙasar nan ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi da majalisa ta kafa don bincikar yadda aka yi da kuɗin...
Ayodele Fayose: Jami’an Tsaro Sun Dakile Harin da ‘Yan Bindiga Suka So yi a...
Ayodele Fayose: Jami'an Tsaro Sun Dakile Harin da 'Yan Bindiga Suka So yi a Taron PDP a Jahar Osun
Mutane sun shiga hargista a wurin taron jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen yankin Kudu maso yamma da aka gudanar a...





















