Sakamako CGPA 7.0: ‘Yar Najeriya ta Samu Tallafin Karatu Zuwa Amurka

0
Sakamako CGPA 7.0: 'Yar Najeriya ta Samu Tallafin Karatu Zuwa Amurka Wata kwararriyar yar Najeriya, Ofure Ebhomielen, ta baiwa mutane mamaki a lokacin karatun ta na digirin farko a jami'ar Ibadan (UI). Matar ta bayyana cewa babu wani ƙarshen zangon karatun...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka ‘Yan Fashin Teku 4

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Akwa Ibom ta Hallaka 'Yan Fashin Teku 4   Rundunar 'yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu nasarar hallaka wasu mutane huɗu da ake zargin yan fashin teku ne. Kakakin yan sandan jahar ya tabbatar da faruwar lamarin,...

Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno

0
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu Sakomakon Harin Boko Haram a Jahar Borno An tabbatar da mutuwar mutane 10 sakamakon harin da Boko Haram ta kai Damasak. Mustapha Bako Kolo, shugaban karamar hukumar Mobbar a jahar Borno ne ya bayyana hakan. Baya ga...

Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci

0
Babbar Kotun Tarayya Dake Katsina ta Yankewa Gagararren Mai Safarar Miyagun Kwayoyi Hukunci   Alkali Hadiza Shagari ta babbar kotun tarayya dake Katsina ta yankewa gagararren mai safarar miyagun kwayoyi hukunci. Kamar yadda kwamandan NDLEA na jahar, Momoudou Sule ya sanar, Ibrahim...

Bayan Sukar Gwamnan Kano: Rayuwata da ta Yarana da ke Makaranta na Fuskantar Barazana...

0
Bayan Sukar Gwamnan Kano: Rayuwata da ta Yarana da ke Makaranta na Fuskantar Barazana - Sa'ida Sa'ad Bugaje   Sa’ida Saad Bugaje ta soki yadda Gwamnan Kano ya fara yaki da Coronavirus. A dalilin wadannan maganganu da wannan mata ta yi, ta...

‘Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Halaka Masunci a Jahar Kaduna 'Yan bindiga sun halaka wani masunci a karamar hukumar Zangon Kataf a Kaduna. Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na Kaduna, Mista Samuel Aruwan ya tabbatar da hakan. Mr Aruwan ya ce an fara...

Gwamnatin Tarayya ta Nada Sababbin Sakatarori a Ma’aikatun NBTE, NSSEC da NCCE

0
Gwamnatin Tarayya ta Nada Sababbin Sakatarori a Ma'aikatun NBTE, NSSEC da NCCE   Shugaban kasa ya amince da nadin sababbin shugabannin ma’aikatun Gwamnati. Ma’aikatar ilmi ta ce an nada sakatarori a ma’aikatun NBTE, NSSEC, da ta NCCE. Farfesa Idris Bugaje, Abdullahi Abba, da...

‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Kwalejin Sojoji dake Jaji a Jahar Kaduna   Yan bindiga sun shiga garkuwa da mutane a barikin Sojoji. Wannan ya biyo bayan sace daliban makarantar FCFM dake Afaka Wasu yan bindiga yanzu haka sun kai farmaki...

Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas

0
Tukunyar Iskar Gas ta Fashe a Jahar Legas Tukunyar iskar gas ta fashe ta yi 'bindiga' a Agboju a jahar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa mutane da dama sun jikkata sakamakon fashewar. Hukumar LASEMA ta jahar Legas ta tabbatar da afkuwar lamarin...

Jami’ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa...

0
Jami'ar Abuja na Cikin Cibiyoyin da ke Gudanar da Bada Guraben Shiga ba Bisa Ka'ida ba - JAMB   Hadaddiyar Hukumar Jarrabawar Shiga Jami'a (JAMB) ta bankado badakalar bada kofofin shiga a jami'ar Abuja. Hukumar ta ce, an ba ta amince da...