Gwamna Yahaya Bello ya Bayyana Cewa Akwai Gwamnonin PDP da ke Shirin Komawa APC
Gwamna Yahaya Bello ya Bayyana Cewa Akwai Gwamnonin PDP da ke Shirin Komawa APC
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi yace wasu gwamnonin PDP na shirin komawa APC.
Gwamnan ya sanar da hakan ne a Abuja bayan taron sirri da suka...
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Kwanaki 16 a Birnin Landan
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Kwanaki 16 a Birnin Landan
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira babban tashar jirgin kasa da kasa ta Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja daga birnin Landan bayan makonni biyu inda yaje ganin Likita.
Buhari ya...
Rundunar Sojojin Kasa ta Najeriya ta Musanta Rahotan Dake Cewa ‘Yan Ta’adda ke Rike...
Rundunar Sojojin Kasa ta Najeriya ta Musanta Rahotan Dake Cewa 'Yan Ta'adda ke Rike da Garin Damasak
Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta musanta labarin dake cewa 'yan ta'adda sun kwace garin Damasak.
Kamar yadda kakakin rundunar ya sanar, tabbas 'yan...
Shekaru 14 da Barin Duniya: Babu Abinda Yake Burge Kamar Naji Ana Sauraron Karatun...
Shekaru 14 da Barin Duniya: Babu Abinda Yake Burge Kamar Naji Ana Sauraron Karatun mahaifinmu - 'Dan Marigayi Sheikh Jafar
shekarar 2007 wasu ‘Yan bindiga su ka harbe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam.
Babban ‘Dan da ya bari a Duniya ya bayyana...
Tuwita ta Zaɓi Ghana ne Kawai Amma Kamfanin Zaifi Maida Hankali ga Najeriya –...
Tuwita ta Zaɓi Ghana ne Kawai Amma Kamfanin Zaifi Maida Hankali ga Najeriya - Shugaban Bankin Sterling
Shugaban Bankin Sterling ya ce yan Najeriya dakansu ne suka tura tuwita taje Ghana ta gina Hedkwatar ta na Africa saboda halinsu.
Abubakar Sulaiman...
Ministan Wutar Lantarki ya Roƙi Gafarar ‘Yan Najeriya Akan Rashin Samun Wutar Lantarki
Ministan Wutar Lantarki ya Roƙi Gafarar 'Yan Najeriya Akan Rashin Samun Wutar Lantarki
Ministan wutar lantarki, Sale Mamman ya roƙi gafarar yan Najeriya sabida matsalar rashin wutar lantarki da yan Najeriya suka fuskanta kwanan nan.
Ministan ya dangata hakan da lalacewar...
Har da Hannun ‘Yan Siyasa a Rashin Tsaron Kasar Nan – Gwamna Ortom
Har da Hannun 'Yan Siyasa a Rashin Tsaron Kasar Nan - Gwamna Ortom
Gwamnan jahar Benue ya bayyana cewa, akwai hannun 'yan siyasa a rashin tsaron kasar nan.
Ya kuma bayyana yadda 'yan siyasa suka shigo da sojojin kasashen waje don...
Wajibi ne Mutum ya Gabatar da NIN Kafin Ayi Masa Rijista – Ministan Sadarwa
Wajibi ne Mutum ya Gabatar da NIN Kafin Ayi Masa Rijista - Ministan Sadarwa
Bayan watanni da sanya takunkumi kan rijistan layukan waya, ministan sadarwa ya dage.
Pantami ya ce daga yanzu wajibi ne mutum ya gabatar da NIN kafin ayi...
Hukumar EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Rochas Okorocha
Hukumar EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Rochas Okorocha
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sako tsohon gwamnan jahar Imo, Rochas Okorocha.
Hadiminsa tsohon gwamnan ya tabbatar da cewa Okorocha ya koma gidansa da ke Maitama a Abuja.
EFCC ta...
JAMB ta Rasa Sama da N10m a Gurin ‘Yan Fashin Intanet
JAMB ta Rasa Sama da N10m a Gurin 'Yan Fashin Intanet
Hukumar JAMB ta ce wasu yan fashin intanet sun kutsa shafinta sun karkatar da fiye da Naira miliyan 10.
Shugaban hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ne ya bayyanawa manema labarai hakan...





















