Sabon Hari: An Kashe ‘Yan Arewa 3 a Jahar Imo

0
Sabon Hari: An Kashe 'Yan Arewa 3 a Jahar Imo   'Yan Arewa sun fara kaura daga jahar Imo sakamakon harin da ake kai musu. An kashe yan Arewa akalla 11 cikin makonni biyu da suka gabata yanzu. jahar Imo na fuskantar hare-hare...

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 5 a Jahar Benue

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 5 a Jahar Benue   Wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kai hari garin Anune a karamar hukumar Makurdi ta jahar Benuwe. Sai dai kuma, sojojin Najeriya sun kai farmaki maboyar 'yan ta'addan inda...

Liyafar Murnar Dawowar Shugaba Buhari:  Mutane 40 suka Halarta Bana Sabanin 300 a Bara

0
Liyafar Murnar Dawowar Shugaba Buhari:  Mutane 40 suka Halarta Bana Sabanin 300 a Bara   Mai shirya liyafar murnar dawowar Buhari duk lokacin da yaje jinya ya ce mutum 40 suka halarta bana sabanin 300 a bara. Wani dan a Mutanen...

Kabilar Igbo ta fi Samun Kwanciyar Hankalin Rayuwa da Kasuwanci a Arewacin Najeriya –...

0
Kabilar Igbo ta fi Samun Kwanciyar Hankalin Rayuwa da Kasuwanci a Arewacin Najeriya - Ohanaeze Ndigbo   Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo, Ohanaeze Ndigbo, ta siffanta Arewacin Najeriya a matsayin wurin da yan kabilarsa suka fi samun kwanciyar hankalin rayuwa...

Ba ni da Wata Alaka da Kungiyoyin ‘Yan Ta’adda – Dr Isa Pantami

0
Ba ni da Wata Alaka da Kungiyoyin 'Yan Ta'adda - Dr Isa Pantami   Ministan sadarwa na Najeriya, Pantami, ya musanta zargin samun matsala da Kiristoci. Sabanin haka, ministan ya ce yana da kyakkyawar alaka da Kiristoci, cewa wasu daga cikinsu mambobin...

Gwamnan Jahar Oyo ya Sauke Shugaban Jami’ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde

0
Gwamnan Jahar Oyo ya Sauke Shugaban Jami'ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde   Gwamna Seyi Makinde na jahar Oyo ya sauke shugaban jami'ar LAUTECH, Farfesa Micheal Ologunde. Olasunkanmi, Kwamishinan Ilimi, Kimiyya da Fasaha na jahar ne ya sanar da hakan a ranar Juma'a. Gwamnan...

Gwamna Godwin Obaseki ya Bukaci Shugaba Buhari da ya Sallami Ministar Kudi da Tattalin...

0
Gwamna Godwin Obaseki ya Bukaci Shugaba Buhari da ya Sallami Ministar Kudi da Tattalin Arziki, Zainab Ahmed   PDP ta na so Shugaban kasa ya sallami Ministar kudi da tattalin arziki. Jam’iyyar adawar ta zargi Zainab Ahmed da karya kan batun buga kudi. Daga...

Dirakta Janar na Ofishin Manajin Basussukan Najeriya ta Bayyana Bashin da Ake Bin Najeriya

0
Dirakta Janar na Ofishin Manajin Basussukan Najeriya ta Bayyana Bashin da Ake Bin Najeriya   Biyo bayan maganar buga N60bn don rabawa gwamnoni, DMO ta bayyana bashin da ake bin Najeriya. Gwamnan CBN ya ce an buga kudin ne don baiwa gwamnoni...

‘Yan Uwa Sunyi Sanadiyyar Hallaka ‘Dan Uwansu a Jahar Imo

0
'Yan Uwa Sunyi Sanadiyyar Hallaka 'Dan Uwansu a Jahar Imo   ‘Yanuwa sun hada-kai sun hallaka ‘Danuwansa saboda sabanin rabon gado a Imo. Wani ‘danuwan mamacin ya rankwala masa karfe, hakan ya yi sanadin cikawarsa. Ko da aka gaggauta aka kai Bawan Allah...

Kotu ta Yanke wa Jarumar Shirin Fina-Finai a ƙasar Ghana Hukuncin Zaman Gidan Gyaran...

0
Kotu ta Yanke wa Jarumar Shirin Fina-Finai a ƙasar Ghana Hukuncin Zaman Gidan Gyaran Hali na Watanni Uku   Wata Kotu daka zaman ta a Accra, babban birnin ƙasar Ghana ya yanke ma wata jarumar shirin wasan kwaikwayo hukuncin zaman gidan...