An Kama Sojoji 20 Masu Alaka da Boko Haram

0
An Kama Sojoji 20 Masu Alaka da Boko Haram   Wasu sojoji da aka kama kan taimakon Boko Haram sun tona fararen hula da suke aiki da su. Kimanin 20 da aka kama a Borno kuma yayin musu tambayoyi ne suka ambaci...

Gwamna Ganduje ya Kaddamar da Sababbin Babura 25 ga Hukumar Karota

0
Gwamna Ganduje ya Kaddamar da Sababbin Babura 25 ga Hukumar Karota   Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da sabbin babura a Kano na hukumar KAROTA. Hukumar ta KAROTA ta ce wannan baburan za su taimakawa jami'an hukumar wurin kama masu...

Ya Kamata a Magance Matsalar Tsaro Kafin Zaɓen 2023 – Mike Ejiofor

0
Ya Kamata a Magance Matsalar Tsaro Kafin Zaɓen 2023 - Mike Ejiofor Wani tsohon Daraktan hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace matuƙar Najeriya ta cigaba da tafiya a haka to zaɓen 2023 ma bazai yuwu ba. Tsohon Daraktan yace yakamata...

Atiku Abubakar da Tsofaffin Gwamnonin PDP 5 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar...

0
Atiku Abubakar da Tsofaffin Gwamnonin PDP 5 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023   Tun yanzu manyan ‘yan siyasa da masu fashin baki sun fara lissafi game da babban zaben da za ayi a 2023, idanun...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe ‘Yan Bindiga 6

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja ta Kashe 'Yan Bindiga 6   Rundunar 'yan sanda a jahar Neja ta hallaka 'yan bindiga 6 a wani samame kan 'yan bindiga. An bayyana mutuwar hudu daga ciki nan take, biyu kuwa an tsince su a...

Manjo Janar Bashir Magashi da Sauran Hafsoshin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri

0
Manjo Janar Bashir Magashi da Sauran Hafsoshin Tsaro Sun Kai Ziyara Maiduguri   Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya tare da sauran hafsoshin tsaro sun isa Maiduguri dake jahar Borno. Ministan tsaro tare da sauran hafsoshin tsaron kasar sun isa ne domin...

Alaka da Ta’addanci: Dr Pantami Ya Gargadi Masoyansa Akan Kada Su Mai da Martani

0
Alaka da Ta'addanci: Dr Pantami Ya Gargadi Masoyansa Akan Kada Su Mai da Martani   Minista Dr Pantami ya mai da martani kan kage da wata jarida ta yi masa ta alaka da ta'addanci. Ya gargadi masoyansa da cewa, kada su mai...

Shugaba Buhari ya Jajantawa Waɗanda Harin Boko Haram ya Shafa a Adamawa

0
Shugaba Buhari ya Jajantawa Waɗanda Harin Boko Haram ya Shafa a Adamawa   Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jajantawa waɗanda harin da mayaƙan Boko Haram ya shafa a jahar Adamawa. Yan ta'addan sun kai hari ne a gariɓ Kwapre ranar jumu'a 9...

Da Allah Muka Dogara – Muhammad Rili

0
Da Allah Muka Dogara - Muhammad Rili   RanarJumu'a dai dai da 16 ga watan Afirilu, 2021 ne mu ka mai da Fom ɗin neman sha'awar tsayawa takarar kujerar ƙaramar hukumar Ikara, zuwa ga babban ofishin jam'iyya ta jaha. tare da rakiyar...

‘Yan Ta’addan ISWAP sun Kai Hari Barikin Sojoji a Jahar Yobe

0
'Yan Ta'addan ISWAP sun Kai Hari Barikin Sojoji a Jahar Yobe 'Yan ta'addan ISWAP sun kai hari barikin Sojojin Kumuya dake jahar Yobe ranar Asabar, 17 ga Afrilu, 2021 inda suka lalata manyan makaman hukumar Soji. Yan ta'addan sun kai harin...