Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC – Jigo a Jam’iyyar APC a...

0
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC - Jigo a Jam'iyyar APC a Zamfara   Martani na ci gaba da bin diddigin rahotannin da ke cewa Gwamna Bello Matawalle na iya ficewa daga PDP zuwa APC. Wani jigo a jam’iyyar APC...

Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al’ummar Kasar...

0
Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Ta'aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al'ummar Kasar Chadi   Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da harbe shugaban kasar Chadi da aka yi. Ya kuma mika ta'aziyya ga iyalai da ilahirin al'ummar kasar Chadi bisa...

Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Ya Amsa Gayyatar EFCC

0
Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Amsa Gayyatar EFCC   Hukumar EFCC a yanzu haka tana yi wa tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari tambayoyi kan wasu zarge-zargen cin hanci da rashawa. An tattaro cewa an rike tsohon gwamnan a ofishin hukumar...

CSOs ta Bayyana Pantami a Matsayin Mutum Mai Nagarta da Basira

0
CSOs ta Bayyana Pantami a Matsayin Mutum Mai Nagarta da Basira   Hadakar Kungiyoyi Masu Kare Hakkin Bil'Adama, CSOs sun yi kira da Shugaba Buhari ya yi watsi da masu neman a sauke Dr Pantami. A cewar kungiyoyin, wasu marasa kishin kasa...

Gwamna Nyesom Wike ya Mayar da Martani Kan Kalubalen da Rochas Okorocha ya Fuskanta

0
Gwamna Nyesom Wike ya Mayar da Martani Kan Kalubalen da Rochas Okorocha ya Fuskanta   Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike, ya mayar da martani game da kalubalen da Sanata Okorocha ya fuskanta kwanan nan. Wike ya shawarci dan majalisar kan yadda zai...

Takaitaccen Tarihin Rayuwar Idriss Deby 

0
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Idriss Deby    A makon nan ne ake jimamin mutuwar Idriss Déby Itno. Kafin rasuwarsa, ya kasance shugaban Chad, wanda ya shafe sama da shekara 30 a mulki. Legit.ng Hausa ta tsakuro wasu bayanai a kan tarihin rayuwar Idriss...

‘Yan Sanda 144 Daga Najeriya Sun Isa Somaliya Domin Bunkasa Ayyukan Tabbatar da Bin...

0
'Yan Sanda 144 Daga Najeriya Sun Isa Somaliya Domin Bunkasa Ayyukan Tabbatar da Bin Doka da Oda   An tura jaruman 'yan sandan Najeriya zuwa kasar Somaliya don tabbatar da zaman lafiya. Sun isa kasar ta Somaliya ne don gudanar da aikin...

Fuskantar Barazana: Mawallafin Jaridar Daily Najeriya, Jafar Jafar ya Bar Gidansa 

0
Fuskantar Barazana: Mawallafin Jaridar Daily Najeriya, Jafar Jafar ya Bar Gidansa  Mawallafin jaridar Daily Najeriyan Jaafar Jaafar na fuskantar barazanar da ta tilasta shi barin gidansa tare da ɓuya a wani guri na daban. A dan tsakankanin dai Jaafar Jaafar na...

‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama Mutane 2 Masu ba wa ‘Yan Bindiga Magunguna

0
'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama Mutane 2 Masu ba wa 'Yan Bindiga Magunguna   Jami'an tsaro sun kama wasu mutum biyu da ke yi wa yan bindiga magani. Mr Samuel Aruwan, kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida na jahar Kaduna ya...

Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Yawaitar Hatsarin Tankar Mai

0
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Yawaitar Hatsarin Tankar Mai   Shugaban ya jajantawa al'umma da gwamnatin jahar Benue bisa hatsarin tankar mai da ya faru jiya Lahadi. Ya kuma yi kira ga hukumomin da abin ya sahafa da su gaggauta daukar...