Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara

0
Shugaba Buhari ya Amince da Naɗin Sababbin Alƙalai 18 a kotun Daukaka ƙara   Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin sabbin alkalai 18 na kotunan daukaka kara a Nigeria, The Cable ta ruwaito. Kwamitin Kolin Shari'a ta Kasa, CJN, Karkashin...

Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da ‘Yan Bindiga

0
Sheikh Ahmad Gumi ya Fadi Dalilinsa na Daina Sulhu da 'Yan Bindiga   Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi ya kwana biyu bai shiga daji ganawa da yan bindiga ba. Wannan ya biyo bayan caccakan da wasu mutane suke masa. Sheikh Gumi ya ce kawai...

‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo

0
'Yan Bindiga Sun Sace Ma'aikatan Aikin Gini 3 a Jahar Ondo   'Yan bindiga sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan aikin gini a wani yankin jahar Ondo. Rahotanni daga rundunar 'yan sanda sun bayyana cewa, an sace mutanen ne ranar Talata. Tuni...

‘Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa...

0
'Yan Majalisar Zartarwa Basu Tattauna a Kan Lamarin Dake Faruwa Game da Ministan Sadarwa ba - Lai Mohammed   Ministan yaɗa labarai da al'adu, Lai Muhammed, yace sam basu tattauna kan lamarin dake faruwa da ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani...

Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Dake Jahar Kaduna

0
Yadda Masu Garkuwa Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Dake Jahar Kaduna   Rahoto ya bayyana yadda aka sace daliban jami'ar GreenField dake jahar Kaduna a jiya Talata. An bayyana cewa, 'yan bindigan sun harbe mai gadin makarantar a kokarinsa na rufa kofa. An...

Jam’iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo

0
Jam'iyyar PDP ta Jahar Kano ta Dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo   Jam'iyyar PDP ta dakatar da Sanata Bello Hayatu Gwarzo na tsawon watanni shida. An dakatar da Gwarzo ne kan zargin yi wa jam'iyya zagon kasa da kin amsa gayyatar...

Daliban Jami’ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m

0
Daliban Jami'ar Greenfield: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa N800m   Masu garkuwa da suka sace dalibai a Jami'ar Greenfield a Kaduna sun nemi kudin fansa. Yar uwan daya daga cikin daliban ta ce masu garkuwar sun ce a biya su Naira...

Jam’iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo

0
Jam'iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo   Ana jimamin mutuwar Kansilolin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar a jahar Oyo. Teslim Folarin, tsohon dan majalisar dattijai ya jajantawa majalisar dokokin jahar Oyo kan wannan rashi da tayi. Sai...

‘Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama’a

0
'Dan Sanda Mai Mukamin ASP na Fuskantar Cin Zarafi a Gurin Jama'a   'Dan sanda da mai abun hawa yaci zarafi, ASP Sunday Erhabor yace bai taba harin kowa ba ashekaru 29 da yayi yana aiki. Dan sandan mai hakuri, yayi suna...

An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki

0
An Samu Sautin Harbe-Harben Bindiga a Hanyar Enugu Zuwa Abakaliki   A halin yanzu tashin hankula tare da neman hanyar tsira ya cika babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki. Masu ababen hawa a halin yanzu sun tsaya cak inda wasu ke neman mafaka...