‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Garin Geidam
Labari da dumisa: Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jahar kuma Sanata mai ci a yanzu, Ibrahim Geidam.
Mazauna garin sun bayyanawa TVCNews cewa yan bindigan sun...
Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa
Tsohon Jakadan Amurka, John Campbell ya yi Martani a Kan Lamarin Ministan Sadarwa
Wani tsohon jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell ya yi martani a kan lamarin Pantami.
Campbell ya bayyana cewa Amurka ta fi damuwa da ayyukan ta'addanci ba tunani...
‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami’ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3
'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Jami'ar Greenfield Sun Kashe Dalibai 3
Kwanaki uku bayan garkuwa da su, an tsinci gawawwakinsu a cikin daji.
Gwamnan jahar Kaduna ya yi Alla-wadai da wannan kisan gillan da aka yiwa dalibai.
Wannan ya biyo bayan...
Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu –...
Tambaya Akan Karbar Dala: Rayuwata ta na Fuskantar Babban Hadari a Halin Yanzu - Kabir Dakata
Kabir Dakata ya bayyana cewa wasu mutane su na ta bibiyar sahunsa.
Dakata ya ce rayuwarsa ta na fuskantar babban hadari a halin yanzu.
‘Dan gwagwarmayan...
Yadda Za’a Dakile Harin ‘Yan Bindiga a Makarantu – Gwamna El-Rufa’i
Yadda Za'a Dakile Harin 'Yan Bindiga a Makarantu - Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan Kaduna Nasiru El-Rufai ya bayyana wasu abubuwa da ya dace ayi domin dakile harin yan bindiga a makarantun jahar.
Gwamnan ya ce ya kamata a samar d sansanin sojoji...
Shugaba Buhari ne Ummul Aba’isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan ‘Yan...
Shugaba Buhari ne Ummul Aba'isin Duk Rikicin da Ake Samu na Rarrabuwar kawunan 'Yan Najeriya - Ayo Adebanjo
Shugaban ƙungiyar yarbawa ta Afenifere, Ayo Adebanjo, ya ce shugaba Buhari ne babban wanda baison ganin cigaban Najeriya.
Adebanjo yace ba yadda za'a...
Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa’ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta...
Rijistar Layin Waya ba Bisa ƙa'ida ba: Hukumar Dake Kula da Kamfanonin Sadarwa(NCC) ta Kama Mutane 5 a Abuja
NCC ta sanar da kama mutane biyar waɗanda take zargi da aikata laifin rijistar layin waya ba bisa ƙa'ida ba a...
Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba – Femi...
Abinda ya Kawo Zancen Ministan Sadarwa a Zamun mu na Ranar Laraba - Femi Gbajabiamila
Majalisa ta ce ba a toshe korafin Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani ba.
Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce bai hana Ndudi Elumelu gabatar da...
Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami
Fadar Shugaban Kasa ta Kare Ministan Sadarwa, Dr. Isa Pantami
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Pantami, ya sha suka kan maganganun da yayi wadanda ke cike da rudani.
‘Yan Najeriya sun yi kira ga ministan da ya yi...
Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya – Ministan Tsaro
Rashin Idris Deby Zai Iya Haifar da Matsalar Tsaro a Najeriya - Ministan Tsaro
Ministan tsaro ya ce mutuwar Idris Deby matsala ce ga masu makwabta da Chadi.
Bashir Magashi ya ce babu kasar da za ta koka da rashin Idris...



















