Yadda Gwamnatin Tarayya Zata daƙile Matsalar Tsaron ƙasar nan – Ibrahim Kpotun Idris

0
Yadda Gwamnatin Tarayya Zata daƙile Matsalar Tsaron ƙasar nan - Ibrahim Kpotun Idris Wani tsohon sufetan yan sandan ƙasar nan ya baiwa gwamnatin tarayya shawarar yadda zata yi ta daƙile matsalar tsaron ƙasar nan da jami'an yan sanda kawai. Ya ce...

Harin ‘Yan Ta’addan Boko Haram: An Samu Matsalar Kafofin Sadarwa a Yankin Geidam

0
Harin 'Yan Ta'addan Boko Haram: An Samu Matsalar Kafofin Sadarwa a Yankin Geidam   Mayaƙan Boko Haram sun fara kafa tutocinsu a wasu yankunan ƙaramar hukumar Geidam, kwana biyu da kai harin su garin. Har yanzun dai mayakan basu bar yankin ba...

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya Aiko da Sakon Ta’aziyyarsa na Rashin Hajiya...

0
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya Aiko da Sakon Ta'aziyyarsa na Rashin Hajiya Maryam Ado Bayero   Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan mutuwar Maryam Bayero.Sanusi II ya aiko da sakon ta’aziyyarsa, ya na cewa an yi babban...

‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Mainok Dake Jahar Borno Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda

0
'Yan Ta'adda Sun Kai Hari Mainok Dake Jahar Borno Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda   'Yan Boko Haram sun sake kai hari jahar Borno, in da suka kona ofishin 'yan sanda a Mainok. Mazauna yankin sun bayyana cewa, da yawansu sun...

Dole ne a Matsayina na Jagora na Nemo Hanyoyin Magance Tsaro a Yankin Geidam...

0
Dole ne a Matsayina na Jagora na Nemo Hanyoyin Magance Tsaro a Yankin Geidam - Gwamna Buni   Gwamna Buni ya gana masu ruwa da tsaki don tabbatar da zaman lafiya a yankin Geidam. Gwamnan ya tattauna da shugaban hafsoshin tsaro kan...

Shugaban Kamfanin BUA, Abdulsamad Rabi’u Ya Bawa Jami’ar Ibadan Kyautar N1bn

0
Shugaban Kamfanin BUA, Abdulsamad Rabi'u Ya Bawa Jami'ar Ibadan Kyautar N1bn   Shugaban kamfanin BUA, Abdul-Samad Rabi'u ya bada kyautar kuɗi Biliyan N1bn ga jami'ar Ibadan (UI) domin gudanar da gyara a ɓangarori daban-daban na jami'ar. Gidauniyar shugaban na ware maƙudan kuɗaɗe...

Bitcoin: Hukumar EFCC ta Kama Masu Ta’ammali da Haramtattun Kudin Yanar Gizo

0
Bitcoin: Hukumar EFCC ta Kama Masu Ta'ammali da Haramtattun Kudin Yanar Gizo   Hukumar EFCC ta kame wasu da take zargin masu aikata laifuka ne ta kafar yanar gizo. Hukumar ta kame wani dan kasuwa mai ta'ammuli da haramtattun kudin intanet, Bitcoin. Hukumar...

Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro –...

0
Najeriya Na Bukatar Sama da Tiriliyan Guda Domin Yaki da Zazzabin Cizon Sauro - Ministan Lafiya   Ministan lafiya a Najeriya bayyana bukatar makudan kudade don yaki da zazzabin cizon sauro. Ministan ya yarda kasar ba ta isassun kudade duba da yadda...

Rashin Yafewa Pantami Ya fi Muni Kan Laifin da Ministan ya Aikata – Garba...

0
Rashin Yafewa Pantami Ya fi Muni Kan Laifin da Ministan ya Aikata - Garba Shehu   Kakakin shugaban kasa Garba Shehu ya ce wadanda ba su son su yafe wa Pantami suna da matsala. Shehu ya ce kowane mutum yana da ikon...

Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya

0
Gwamna Okezie Ikpeazu ya Bayyana Wadanda Suke Kawo Hare-Hare Najeriya   Gwamnan jahar Abia, Okezie Ikpeazu ya ce ba makiyaya Fulani ke kai hare-hare a Nigeria ba. Ikpeazu ya ce baki ne daga kasahen ketare kamar su Chadi da Mali ke shigowa...