Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka...

0
Kungiyar Addinin Kirista ta Nuna Goyan Bayanta Kan Matakin da Shugaba Buhari ya Dauka na Rashin Biyewa Masu Nema a Sauke Pantami   Wata kungiyar malaman addinin kirista ta yi tattakin nuna goyon baya ga ministan sadarwa da tattalin arziki na...

An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami’ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%

0
An Samu Karin Kudin Makaranta a Jami'ar Jahar Kaduna da ya Kusa Kai 2000%   Gwamnati ta yi karin da ya kusa kai 2000% a kan kudin makarantar KASU. An kawo wannan karin ba a gama murmurewa daga annobar COVID-19 ba. Masu kashe...

Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan

0
Kungiyar Boko Haram ta Fadi Dalilinta na Kai Hare-Hare a Fadin Kasar nan   A yayin da 'yan Boko Haram ke kai miyagun hare-hare a Geidam, sun raba wasiku ga mazauna wurin. Kamar yadda wasikun suka bayyana, 'yan Boko Haram sun ce...

An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da ‘Yan Ta’adda

0
An Gwabza Tsakanin Sojojin Kasar Chadi da 'Yan Ta'adda   'Yan ta'adda masu da'awar Jihadi sun kai hari kan wasu sojojin kasar Chadi inda suka hallaka 12. An ruwaito cewa, an hallaka 'yan ta'addan 40, saura kuma sun gudu sun bar gawarwakin...

Magance Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai Zata Tura Shugabanninta Don Ganawa da Shugaba Buhari

0
Magance Matsalar Tsaro: Majalisar Dattijai Zata Tura Shugabanninta Don Ganawa da Shugaba Buhari   Bayyanar cewa kungiyar Boko Haram na kara kusantowa kusa da Abuja ya sa wasu jiga-jigan 'yan majalisar dattijan kasar shiga halin fargaba. Sanatocin da suka firgita sun yi...

‘Yan Bindiga Sun Harbi Kwamishinan Harkokin Kasuwanci na Jahar Imo

0
'Yan Bindiga Sun Harbi Kwamishinan Harkokin Kasuwanci na Jahar Imo   A wani rikici a jahar Imo, 'yan bindiga sun bindige wani kwamishina tare da wasu mutane. Bincike ya tabbatar da faruwar lamarin, in da afkawa motar wasu mutane da kuma kwamishinan. Rundunar...

Mayakan Boko Haram Sun Kusa Shiga Babban Birnin Kasar Nan – Gwamna Abubakar Sani...

0
Mayakan Boko Haram Sun Kusa Shiga Babban Birnin Kasar Nan - Gwamna Abubakar Sani Bello   Gwamnan jahar Neja ya bayyana cewa, 'yan Boko Haram na daf da shiga birnin Abuja idan ba a kula ba. Ya gargadi cewa, tsakanin in da...

Hukumar Kula da Kafafen Watsa Labarai a Nigeria, NBC ta Dakatar da Gidan talabijin...

0
Hukumar Kula da Kafafen Watsa Labarai a Nigeria, NBC ta Dakatar da Gidan talabijin na Channels Television   Hukumar NBC ta dakatar da gidan talabijin na Channels Television tare cinta tarar Naira miliyan 5. NBC ta ce Channels Television ta yi hira...

Akwai Yiyuwar Karuwar Farashin Kudin Wutar Lantarki – NERC

0
Akwai Yiyuwar Karuwar Farashin Kudin Wutar Lantarki - NERC   NERC ta na magana da kamfanonin DisCos kan karin kudin shan wutar lantaki. Hukumar kula da wutan ba ta kammala tattauna wa da masu raba lantarkin ba. Akwai yiwuwar idan an karkare zaman...

Jami’ar Greenfield: ‘Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Kashe Dalibai 2

0
Jami'ar Greenfield: 'Yan Bindigan da Suka Sace Daliban Sun Sake Kashe Dalibai 2 Yan bindiga masu garkuwa da mutanen da suka sace dalibai a jami'ar Greenfield dake jahar Kaduna sun sake bindige biyu cikin kimanin dalibai 22 da suka sace. Gwamnatin...