2023: Jam’iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta
2023: Jam'iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta
Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi wa wasu taurari a Nigeria tayin tikitin takara kyauta a 2023.
Taurarin da aka yi wa tayin sun hada da...
2023: Kungiyar Matasan Daura Sun Nuna Goyan Bayan Bukola Saraki da ya Fito Takarar...
2023: Kungiyar Matasan Daura Sun Nuna Goyan Bayan Bukola Saraki da ya Fito Takarar Shugaban Kasa
An kaddamar da kungiyar matasa masu goyon bayan Bukola Saraki ya yi takarar shugaban kasa a 2023.
Abubakar Nuhu Adam, shugaban kungiyar ya ce suna...
Bola Tinubu ya Nuna Rashin Jindadin sa a Kan Hare-Haren da Ake Samu a...
Bola Tinubu ya Nuna Rashin Jindadin sa a Kan Hare-Haren da Ake Samu a Kasa
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya nuna fushin sa yayin da ake samun karuwar hare-hare kan al’umma a kasar.
Tsohon gwamnan na jahar Legas...
Gwamnatin Najeriya ta Qaddamar da 3 ga Watan Mayu Matsayin Ranar Ma’aikata
Gwamnatin Najeriya ta Qaddamar da 3 ga Watan Mayu Matsayin Ranar Ma'aikata
Ma’aikatan Najeriya za su bi sahun sauran kasashen duniya don bikin ranar ma’aikata ta 2021.
Domin murnar ranar, gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin, 3 ga watan Mayu a matsayin...
Samar da Tsaro a Kasar nan ya Rayata a Wuyan Kowa – Gwamna Masari
Samar da Tsaro a Kasar nan ya Rayata a Wuyan Kowa - Gwamna Masari
Gwamna Aminu Bello Masari ya bada shawarar cewa ayyana dokar ta-baci ba za ta kawo karshen matsalolin tsaro da ake fuskanta a kasar ba.
Masari ya ce...
Gwamna Ganduje ya Bayyana Cin Hanci da Rashawa a Matsayin Abinda ya Hana Kasa...
Gwamna Ganduje ya Bayyana Cin Hanci da Rashawa a Matsayin Abinda ya Hana Kasa Cigaba
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ba zai bari a samu cigaba na kwarai a Najeriya ba.
A cewar...
Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai
Kasashe 20 a Duniya da Suke Fama da Rashin Nagartatun Shugabannin Kwarai
Wata kungiyar shugabancin kwarai ta saki rahoto da ya nuna jerin kasashen duniya mafi rashin shugabannin kwarai a duniya.
A rahoto da kungiyar CGGI ta saki, kasar Venezeula ce...
An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda
An Shirya Tseren Kekuna Don Murnar Sallah a Garin Dambatta da Makoda
Mujallar yaɗa labarai a matakin ƙaramar hukumar Dambatta wato FITILAR DAMBATTA ta sake shirya gasar tseren keke a karo na biyu (2) a Karamar Hukumar Dambatta da Makoda.
Da...
Bata-Gari Sun Kona Ofishin ‘Yan Sanda a Jahar Sokoto
Bata-Gari Sun Kona Ofishin 'Yan Sanda a Jahar Sokoto
Jahar Sokoto na daga cikin jahohin arewa da suka fara fuskantar babban kalubale na tsaro.
Wasu gayyar 'yan daba a jahar arewa maso yamman sun kai hari ofishin 'yan sandan inda suka...
‘Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da ‘Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin...
'Yan Najeriya Suna Samun Tsaro Tare da 'Yancin Fadin Abinda ke Ransu a Karkashin Mulkin Jonathan fiye da mulkin yanzu - J.Martins
Fitaccen mawakin nan Martin Okwun, wanda aka fi sani da J. Martins, ya roki yafiya daga wurin Goodluck...





















