Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Sauyawa Manyan ‘Yan Sandan...
Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Sauyawa Manyan 'Yan Sandan Yankin Kudu Wurin Aiki
Usman Baba Alkali, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya ya sauyawa manyan 'yan sandan yankin kudu wurin aiki.
Sauyin wurin aikin ya shafin...
Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da ‘Yan...
Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da 'Yan Bindiga Suke yi a Fadin Kasar nan
Sanata Godswill Akpabio ya na ganin akwai siyasa a sha’anin rashin tsaro.
Ministan ya bayyana wannan ne a lokacin da...
Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu,...
Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu, a Yau ya Zama Makiyinsa - Garba Shehu ga Mbaka
Malam Garba Shehu ya fallasa dalilin da yasa Mbaka ya bukaci shugaban kasa yayi murabus a...
Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma’aikatar Yada Labarai da...
Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu
Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin sababbin nade-naden mukamai a dazu.
An nada darektocin da za su kula da hukumomin ma’aikatar labarai da al’adu.
A yau...
Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance...
Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance Matsalar Tsaro
Shugaban kwamitin majalisa na kula da rundunar sojin Najeriya, Sanata Ali Ndume yace akwai bukatar kara kasafin kudin makamai.
Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta...
Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu
Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu
Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce a halin yanzu Borno ta fi Abuja tsaro.
Zulum ya ce jahar ta cimma wannan nasarar ne ta hanyar...
Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane...
Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane Aiki Domin Magance Matsalar Rashin Ayyuka a Kasar - Folashade Yemi-Esan
Gwamnatin tarayya ta nuna alamar tana shirin korar ma'aikata da ba su san makamashin aiki...
Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana...
Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana Daukar Matakin Ban Tsoro
Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya koka a kan karuwar satar mutane da fashi da makami a jahar da sauran sassan...
Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta...
Karin Kudin Makaranta: Malaman jami’ar KASU Sun yi Kira ga Gwamnatin El-Rufai da ta Janye Matakin da ta Dauka
Kungiyar ASUU ta yi tir da matakin da gwamnatin Nasir El-Rufai ta dauka.
Malaman makarantar sun ce karin kudi zai sa dalibai...
Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya
Attajirai 5 da Suka Fi Tallafawa Masu Karmin Karfi a Najeriya
Attajirai da dama suna amfani da dukiyoyinsu domin tallafawa masu karamin karfi ba tare da an roke su ba, mafi yawancinsu suna kafa gidauniya da sunansu ko na kamfanoninsu...




















