Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami
Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami
Majalisar dattijai ta bayyana dalilin da yasa Ministan sadarwa ya tsallake tantancewarsu.
Shugaban kwamitin yaɗa labarai na majalisar, Dr. Ajibola Basiru, shine ya bayyana haka a wata hira da yayi...
Jami’an Hukumar Kwastam Sun Kwato Buhuhunan Shinkafa a Jahar Oyo
Jami'an Hukumar Kwastam Sun Kwato Buhuhunan Shinkafa a Jahar Oyo
Jami'an hukumar kwastam sun dira kasuwar Oja Oba dake Ibadan, babban birnin jahar Oyo inda suka yi awon gaba da buhuhunan shinkafa.
Kakakin hukumar kwastam ɗin na Sakta A, ya tabbatar...
‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kai Hari Garin Ajiri Dake Jahar Borno
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kai Hari Garin Ajiri Dake Jahar Borno
'Yan ta'addan ISWAP sun kai mugun farmaki garin Ajiri dake karamar hukumar Mafa a Borno.
Sun kai harin ne a ranar Lahadi amma har yanzu ba a san iyakar barnar...
Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa
Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa
Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Zulum ya mika gwamnatin jahar ga mataimakinsa Usman Kadafur.
Zulum ya mika gwamnatin na tsawon kwana 21 ga Kadafur ne domin ya samu...
Kungiyar Kwadago ta Kasa Reshen Jahar Kaduna ta Alakanta Rashin Tsaro a Jahar da...
Kungiyar Kwadago ta Kasa Reshen Jahar Kaduna ta Alakanta Rashin Tsaro a Jahar da Korar Ma'aikata da Gwamnatin Jahar ta yi
Kungiyar kwadago ta alakanta karuwar rashin tsaro a jahar Kaduna ta korar ma'aikata a jahar.
Kungiyar ta bayyana haka ne...
Masu Garkuwa da Mutane Sunyi Garkuwa da Mahaifiyar ‘Dan Majalisar Dokokin Jahar Neja
Masu Garkuwa da Mutane Sunyi Garkuwa da Mahaifiyar 'Dan Majalisar Dokokin Jahar Neja
‘Yan bindiga sun kai hari jahar Neja a daren ranar Alhamis inda suka yi awon gaba da wasu mutane, ciki har da mahaifiyar wani dan majalisa, Honarabul...
Ta’addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a...
Ta'addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a 2015 - Gwamna Kayode Fayemi
Gwamna Kayode Fayemi na jahar Ekiti ya ce ta'addanci ya yi sauki a Nigeria tun bayan da APC ta karbi mulki...
Hadin Baki da ‘Yan Bindiga: Sarkin Katsina ya Dakatad da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf
Hadin Baki da 'Yan Bindiga: Sarkin Katsina ya Dakatad da Hakimin Kankara, Abubakar Yusuf
Ana zargin wani Sarkin gargajiya da goyawa yan bindiga baya a garin Katsina .
Wannan ya biyo bayan mutuwan dan bindigan da ya sace dalibai a Kankara.
An...
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kashe Malaman Makaranta Uku a Yobe
An kashe malaman makaranta uku a jahar Yobe makon da ya gabata.
Wannan ya auku ne lokacin da yan Boko Haram suka kai hari Geidam.
Mutan garin Geidam sun gudu daga...
Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a...
Iyaye Sunyi Kira da a Canza Lokacin Shirin Dadin Kowa na Tashar Arewa24 a Watan Ramadana
Mutane a jahar Kano sun bayyana damuwarsu kan shirin wasan kwaikwayo na Dadin-Kowa.
Ana haska shirin ranar Talata da Asabar a tashar Arewa24.
Iyaye sun yi...




















