Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da...
Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da wa Jam'iyyar PDP Martani
Lai Mohammed ya mai da martani kan jam'iyyar PDP dake zargin gwamnatin Buhari da yin sake da lamarin tsaro.
Ya bayyana cewa, ba...
Muhimmancin Dacewa da Daren Lailatul Qadri – Dr Kabir Asgar
Muhimmancin Dacewa da Daren Lailatul Qadri - Dr Kabir Asgar
Mabiya addinin Islama na cikin kwanaki goma na karshe a watan Ramadana.
Malaman addinin sun kwadaitar da mabiyansu da su dukufa cikin Ibada a wadannan kwanaki.
A hira da wani babban Malami,...
Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a...
Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a Kan Wanda ba su Yarda da Shi ba
Gwamna Muhammadu Badaru na jahar Jigawa ya ankarar da mutanen jaharsa game da yan Boko Haram.
Bayan taron tsaro...
Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015:...
Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015: Rotimi Amaechi ya Karyata Rahoton
Ministan Sufurin ƙasar nan, Rotimi Amaechi, ya karyata rahoton da wasu ke yaɗawa akansa a kafafen sada zumunta.
Rahoton dai ya bayyana...
Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da...
Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da ta Ceto Daliban Dake Hannun 'Yan Bindiga
Tsohon sanatan jahar Kaduna, Shehu Sani, ya ce ba daidai bane yadda gwamnatin jahar Kaduna ta nuna halin ko...
2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam’iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da...
2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam'iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da Salon Mulkinta ba - Gwamnan Ekiti ga Matasa
Shekaru kaɗan suka rage babban zaɓen 2023 ya iso amma gwamna Fayemi ya shawarci matasa su fara aiki...
Shigar Boko Haram Abuja: Kakakin Rundunar ‘Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Mariam Yusuf ta...
Shigar Boko Haram Abuja: Kakakin Rundunar 'Yan Sandan Babban Birnin Tarayya, Mariam Yusuf ta Musanta Batun
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya ta musanta rade-radin shigar Boko Haram garin.
Kamar yadda kakakin rundunar, Mariam Yusuf ta sanar, a halin yanzu jami'an...
Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane...
Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane - Sheikh Kabiru Gombe
Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga shugaban kasa da Gwamnoni.
Malamin ya ba masu mulki shawara su fito da kudi,...
Mamaye Garin Kala-Balge: Sojojin Najeriya Sun Dakile Harin ‘Yan Ta’addan Boko Haram a Jahar...
Mamaye Garin Kala-Balge: Sojojin Najeriya Sun Dakile Harin 'Yan Ta'addan Boko Haram a Jahar Borno
'Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari garin Rann, hedkwatar garin Kala-Balge a jahar Borno.
Sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile harin, sun kuma hana 'yan...
Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta
Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta
An cinna wa Wani ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa wuta a jahar Akwa Ibom, Kwamishinan hukumar INEC na jahar ya tabbatar da faruwar lamarin.
Wannan na ƙunshe ne...





















