Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Kungiyar IPOB 11

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Kashe 'Yan Kungiyar IPOB 11   Rundunar Sojojin Najeriya ta ce ta kashe wasu mambobin haramtaciyyar kungiyar nan ya Biafra su 11. An kashe maharan ne a yayinda suka kaddamar da hari kan rundunar' yan sanda na karamar...

Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam’iyyun Siyasa 74

0
Dalilan da Yasa Kotun Koli ta Soke Jam'iyyun Siyasa 74 Bayan shekara daya ana fafatawa a kotu, abin ya zo karshe. Kotun Koli ta rraba gardama tsakanin INEC da jam'iyyun siyasa 74 da aka soke. Kotun ta ce hukumar INEC na da...

Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka’ida ba Wajen  Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza...

0
Gwamnatin Tarayya ba ta bi Ka'ida ba Wajen  Dakatar da Shugabar NPA , Hadiza Bala Usman   Gwamnatin Tarayya ba ta bi ka’ida wajen dakatar da Hadiza Bala Usman ba . A doka ya kamata a sanar da shugabar NPA laifin da...

Ka Fito ka Dinga yi wa ‘Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da...

0
Ka Fito ka Dinga yi wa 'Yan Najeriya Magana Tunda ba Garba Shehu da Adesine Muka Zaba ba - Melaye ga Shugaba Buhari   Tsohon sanata da ya taba wakiltar mazabar Kogi ta yamma, Dino Melaye yace 'yan Najeriya Buhari suka...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Karamar Hukumar Magama Dake Jahar Neja   Miyagun ‘Yan bindiga sun kuma aukawa wani Kauye a cikin jahar Neja. Wannan karo an hallaka mutane bakwai a karamar hukumar Magama . ‘Yan bindigan sun dura garin Yangalu dauke da...

Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin ‘Yan Kasa Sai an Karya – Shugaba Buhari

0
Kowacce Doka na Saka Domin Amfanin 'Yan Kasa Sai an Karya - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya koka da yadda wasu 'yan Najeriya basu tausayawa kasar su kwata-kwata. Shugaban kasan yace kowacce doka ya saka domin amfanin 'yan kasa sai an...

Kasashen Afrika 7 da ‘Dan Najeriya Zai Iya Zuwa a Mota

0
Kasashen Afrika 7 da 'Dan Najeriya Zai Iya Zuwa a Mota   Akwai wasu kasashe dake iyaka da Najeriya da mutum zai iya zuwa a mota don yawon bude ido ba tare da hawa jirgi ba. Tafiya a mota na da amfani...

Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki...

0
Alpha Beta Consulting: Bode George ya yi Kira ga Hukumar EFCC da ta Binciki Tinubu   Bode George ya yi kira ga hukumar EFCC ta binciki Asiwaju Bola Tinubu. Jagoran adawar ya ce bai kamata irinsu Bola Tinubu suna neman mulki ba. George...

Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami ya Lashe Lambar Yabo

0
Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami ya Lashe Lambar Yabo Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya zama gwarzon Ministan shekarar nan ta 2021. Mujallar People and Power ce ta ba Ministan sadarwan wannan lambar yabo. Hakan na zuwa ne lokacin da aka...

‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye – Ali Ndume

0
‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye - Ali Ndume   Ali Muhammad Ndume ya koka da halin da ake ciki a jahohin Arewa maso gabas. Sanatan ya bayyana cewa ‘Yan Boko Haram na neman dawowa Borno da kewaye. ‘Dan Majalisar...