Dabaru Sun Kare wa Fadar Shugaban Kasa – Dr Hakeem Baba-Ahmed
Dabaru Sun Kare wa Fadar Shugaban Kasa - Dr Hakeem Baba-Ahmed
Mai magana da yawun kungiyar, NEF, Dr Hakeem Baba-Ahmed ya ce dabaru sun kare wa fadar shugaban kasa.
Baba-Ahmed ya ce takaici ke kama shi jin yadda a kullum fadar...
APC: Gwamna Zulum ya Nemi a Mayar da Mulkin Kasa Zuwa Kudanin Najeriya a...
APC: Gwamna Zulum ya Nemi a Mayar da Mulkin Kasa Zuwa Kudanin Najeriya a 2023
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum ya ce yana goyon bayan mulki ya koma kudu a 2023.
Zulum ya yi kira ga jam'iyyarsa ta All Progressives Congress...
Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo
Kotu ta Yanke Hukuncin Kisa Kan Barayi a Jahar Ondo
Bayan shekaru shida, kotu ta yanke hukunci kan barayi uku a jahar Ondo.
Yan fashin su shiga unguwa inda suka kwace wayoyi kuma suka tafi da babur.
Yanzu Alkali ya ce hukumar...
BPE: Shugaba Buhari Ya Amince da Nadin Alex Okoh a Matsayin shugaban Hukumar Sayar...
BPE: Shugaba Buhari Ya Amince da Nadin Alex Okoh a Matsayin shugaban Hukumar Sayar da Hannun Jari
Shugaban kasa Muhammadu ya amince da sabunta nadin Alex Okoh, shugaban BPE.
Sanarwar sabunta nadin ta fito ne daga bakin babban hadimin shugaban kasa...
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga ‘Yan Siyasa – Safiyanu Abubakar
Jahar Kano Zata Mayar da Biyan Zakka Dole ga 'Yan Siyasa - Safiyanu Abubakar
Daraktan hukumar Zakka ta jahar Kano, Safiyanu Abubakar, yace jahar na shirin mayar da Zakka dole ga masu damar biya.
Kamar yadda Abubakar ya sanar, daga yanzu...
Abinda ya Kara kawo Matsalar Tsaro a Kasa – Shugaba Buhari
Abinda ya Kara kawo Matsalar Tsaro a Kasa - Shugaba Buhari
Shugaba Buhari ya bayyana daya daga cikin abubuwan da ke rura wutan matsalar tsaro.
Buhari ya yi kira ga masu hannu da shuni su taimakawa mutan Karkara.
Buhari ya karbi bakuncin...
An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto
An Samu Shigowar Bakuwar Cuta a Jahar Sokoto
Wata bakuwar cuta da ba'a gano ta ba har yanzu ta bulla a wata makarantar kwana dake jahar Sakkwato, cibiyar daular Islamiyya.
TVC ta rahoto cewa cutar kawo yanzu ta hallaka dalibi daya...
Sunayen ‘Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa...
Sunayen 'Yan Najeriya 3 da Suka Shiga Jerin Mutane 7 da Suka fi Kowa Kudi a Afrika
Afirka nahiya ce da Allah ya albarkace ta da manyan hazikai da kuma hamshakan 'yan kasuwa da ke mamaye duniya, kuma saboda nasarorin...
Za’a Kafa Sabuwar Doka Kan Man Fetur a Watan Afrilu – Ministan Man Fetur
Za'a Kafa Sabuwar Doka Kan Man Fetur a Watan Afrilu - Ministan Man Fetur
Ministan Man Fetur ya bayyana cewa za'a kafa sabuwar doka kan man fetur a watan Afrilu.
Shugaban NNPC ya yi fashin baki kan lamarin tallafin man fetur.
Yan...
An yi Jana’izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani
An yi Jana'izar Tsohon Limamin Masallacin Harami Sheikh Muhammad Ali Al-Sabani
An yi jana'izar tsohon Limamin Masallacin Harami da ke birnin Makkah, Sheikh Muhammad Ali Al-Sabuni.
Ya kasance daya daga cikin limaman da ke jagorantar sallar Taraweeh a Masallacin Harami a...





















