‘Yan Banga Sun Dakatar da Niyyar Masu Garkuwa da Mutane a Abuja

0
'Yan Banga Sun Dakatar da Niyyar Masu Garkuwa da Mutane a Abuja   Yan banga sun fattaki masu garkuwa da mutane a garin Kekeshi a Abuja Yan bindigan sunyi niyyar afkawa garin ne a daren ranar Juma'a amma ba su yi nasara...

Katsina: Gobara ta Barke a Babbar Kasuwar Jahar

0
Katsina: Gobara ta Barke a Babbar Kasuwar Jahar Gobara ta barke a babbar kasuwar jahar Katsina wato Central Market da sanyin safiyar yau Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa, shaguna da yawa sun kone kurmus, yayin da ake kokarin kashe wutar. Hukumomin tsaro...

Akwai Yiyuwar ‘Yan Boko Haram Su Hade da ‘Yan Bindiga – Sheikh Ahmad Gumi

0
Akwai Yiyuwar 'Yan Boko Haram Su Hade da 'Yan Bindiga - Sheikh Ahmad Gumi   Sheikh Ahmad Mahmood Gumi ya ce akwai yiwuwar 'yan Boko Haram za su iya hadewa da 'yan bindiga. Babban malamin ya ce akwai alamun cewa idan matsin...

Tallafin Corona: Majalisar Dattawa ta Bada Umarnin Kamo Mata Shugaban NDDC

0
Tallafin Corona: Majalisar Dattawa ta Bada Umarnin  Kamo Mata Shugaban NDDC   Majalisar dattawa ta bada umarnin kwamushe shugaban NDDC da laifin salwantar da kudi. Majalisar a baya ta umarci ya zo ya bada bayanin yadda ya salwantar da kudaden amma ya...

Wasu su na Ganin Matsalar Rashin Tsaro Dama ce da Zasu ci da Siyasa,...

0
Wasu su na Ganin Matsalar Rashin Tsaro Dama ce da Zasu ci da Siyasa, su Rika Kawo Shirman Shawarwarin da ba Zasu Kai ko Ina ba - Gwamna El-Rufai ga Atiku Abubakar     Ra’ayin Gwamna Nasir El-Rufai ya sha banbam da...

‘Yan Najeriya Sun Nuna Rashin Jindadinsu Kan Karin Kudin Wutar Lantarki

0
'Yan Najeriya Sun Nuna Rashin Jindadinsu Kan Karin Kudin Wutar Lantarki   'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu dangane karin kudin wutan lantarki a kasar. Sun bayyana cewa gwamnati da hukumar wutan lantarki sun yaudari 'yan Najeriya kan karin. Hakazalika sun bayyana...

Muna Saka Ran Isowar Rigakafin Corona Nan da kwanaki 10 – Ministan Lafiya

0
Muna Saka Ran Isowar Rigakafin Corona Nan da kwanaki 10 - Ministan Lafiya   Ministan lafiya ya bayyana cewa ana sa ran isowar rigakafin corona nan da kwanaki 10. Ministan lafiya ya bayyana cewa ana sa ran isowar rigakafin corona nan da...

Rikici ya Barke Tsakanin ‘Yan Boko Haram da ISWAP

0
Rikici ya Barke Tsakanin 'Yan Boko Haram da ISWAP   Rikici ya barke tsakanin mayakan Boko Haram da na ISWAP a garin Sunawa. An gano cewa ISWAP sun sace wasu mata ne masu alaka da Boko Haram Wurin kwato matan ne mayakan Boko...

Sanadiyyar Tashi da Faduwar Jirgin Sojojin Sama a Abuja

0
Sanadiyyar Tashi da Faduwar Jirgin Sojojin Sama a Abuja   An samu bayanai akan jirgin da injinsa ya lalace ya fado daga sama yayi sanadiyyar mutuwar mutane 7. Dama duk sojojin sama na Najeriya NAF201, ne cikin jirgin suna neman inda 'yan...

Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami’anta Su Nemo Masu Garkuwar

0
Satar Daliban Kagara: Hukumar Sojojin Najeriya Ta Tura Jami'anta Su Nemo Masu Garkuwar   Hukumar Sojoji ta saki jawabinta na farko kan sace dalibai makarantar sakandare a Kagara. Wannan ya biyo bayan jawabin Ministan tsaro, Bashir Salihi Magashi. Gwamnan Neja ya tabbatar da...