Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona
Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akwai bukatar hadin kai don yaki da Korona.
Shugaban ya siffanta Korona da wani kalubale dake addabar duniya kamar sauran ta'addanci.
Shugaban ya bukaci kasashe da su hada kai...
Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ?
Da Gaske Ganyen Wiwi Yana Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Yakar Cutar Corona ?
Masana sun nuna fa’idar ganyen wiwi wajen yakar Coronavirus.
An gudanar da wani bincike a kasar Kanada da ya nuna wannan.
COVID-19 ta hallaka mutane fiye da miliyan 2...
‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Abokan Ango a Jahar Taraba
Wasu 'yan bindiga sun yi awun gaba da wasu matasa 25 dake kan hanyarsu ta dawowa daga daurin aure.
Majiya ta bayyana cewa matasan sun fada shingen 'yan fashin ne a...
Dambe ya Barke Tsakanin ‘Yan Majalisa
Dambe ya Barke Tsakanin 'Yan Majalisa
Wasu 'yan majalisa sun bai wa hammata iska yayin wani zama na majalisar tarayya.
Wadanda suka kwashi damben 'yan majalisar ne na yankunan da ake samun man fetur.
Take a wurin aka ga wasu daga cikin...
‘Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu
'Yan Bindiga: Rikici ya Tsinke Tsakaninsu
Kaikayi ya koma kan mashekiya a dajin kauen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jahar Katsina.
'Yan bindiga kimanin dari uku, a karkashin kungiyoyi uku, sun gwabza kazamin rikici a tsakaninsu.
Rahotannin sun bayyana...
APC: ‘Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam’iyyar
APC: 'Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam'iyyar
'Yan majalisa shida tare da shugaban marasa rinjaye na jahar Ogun ne suka koma jam'iyyar APC.
Kakakin majalisar ya sanar da hakan a zaman majalisar na ranar Alhamis a wasiku mabanbanta.
Sun...
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro
Shugaban Boko Haram,Abubakar Shekau ya Gargadi Sababbin Hafsoshin Tsaro
Shugaban tsagi guda na kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau ya fitar da sabon sako game da sabbin manyan hafsoshin tsaro.
A sakon mai tsawon kimanin mintuna 9, Shekau ya shaidawa sabbin shugabannin...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kai Hari a Jahar Zamfara
Wasu 'yan bindiga dadi sun kai hari garin Magarya, karamar hukumar Zurmi, jahar Zamfara.
'Yan bindigar sun kashe mutane uku, sun sace shanu fiye da 100 tare da kone rumbunan da jama'a suka...
Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa ‘Yan Siyasa
Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa 'Yan Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana da gwamnonin Jahohin Oyo da Ondo da kuma shugaban majalisar saraukan kabilar Yoruba.
Babban sarkin masarautar Ife, Adeyeye Ogunwusi, ya ce sun ziyarci...
Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama’a Kan Rigakafin Cutar Corona – Sarkin Musulmai
Kada Gwamnati ta Matsa wa Jama'a Kan Rigakafin Cutar Corona - Sarkin Musulmai
Sarkin musulmi na Sokoto, Alh. Muhammad Sa'ad Abubakar III ya shawarci gwamnati da kada ta takura wa jama'a akan riga-kafin cutar COVID-19.
A cewarsa, matukar ana son a...