Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021

0
Matsalolin da Aka Dauko Daga 2020 Zasu Cigaba da Fama a 2021 A ranar Juma’ar nan aka shiga sabuwar shekara a Najeriya da wasu kasashe. Akwai matsalolin da aka kinkimo daga 2020 wanda za a cigaba da fama da su. Wadannan kalubale...

Zamfara: ‘Yan Sanda Sun Kama Wadanda Ake Zargi da Yin Tarzoma

0
Zamfara: 'Yan Sanda Sun Kama Wadanda ake Zargi da Yin Tarzoma   'Yan sanda sun cafke wasu da ake zargi da tada tarzoma a Zamfara a yau Lahadi. Tarzomar ta kai ga lalata dukiya da ya hada da lalata wani bangare na...

2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba – Sanata...

0
2023: Cancanta ce ya Kamata ta Zama Abar Dubawa a Zaben Gaba - Sanata Malam Ibrahim Shekarau Malam Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan jihar Kano, ya ce babu tsarin kama-kama a mulkin kasa kundi tsarin mulkin APC. Tsohon gwamnan kuma sanata Kano...

Jahilci da Duhun Kai Sune Manyan Matsalolin da ke Addabar Fulanin Rugga – Dakta...

0
Jahilci da Duhun Kai Sune Manyan Matsalolin da ke Addabar Fulanin Rugga - Dakta Ahmad Gumi Babban Malamin addinin Musulunci, Dakta Ahmad Gumi, ya ziyarci wasu rugage masu hatsari a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Sheikh Gumi ya gabatar da lakca...

Abubuwa 10 da Mutum ya Kamata ya sa ni Kafin ya Shiga Siyasar Najeriya...

0
Abubuwa 10 da Mutum ya Kamata ya sa ni Kafin ya Shiga Siyasar Najeriya - Shehu Sani Tsohon sanata, Shehu Sani, ya zayyano wasu abubuwa har 10 da duk wani dan Najeriya zai shiryawa kafin ya shiga siyasa. Sanata Shehu Sani...

Kungiyar Masana Ilimin Kimiyya Zasu Shiga Yajin Aiki

0
Kungiyar Masana Ilimin Kimiyya Zasu Shiga Yajin Aiki Kungiyar NAAT ta buqaci a fayyace adadin kudade da za a ba wa kungiyar daga kudaden da gwamnati ta saki wa kungiyoyin jami'o'i. Kungiyar ta nuna rashin amincewarta da yadda ASUU suka shirya...

Sabon Sunan da Jam’iyyar APC ta Saka wa Jam’iyyar Adawa

0
Sabon Sunan da Jam'iyyar APC ta Saka wa Jam'iyyar Adawa   Fadar shugaban kasa ta radawa jam'iyyar PDP sabon sunan zolaya. Kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana PDP a matsayin jami'ar karya. Garba Shehu ya bayyana cewa jam'iyyar PDP ta fadi zaben...

‘Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane da Dama a Kasar Nijar

0
'Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane da Dama a Kasar Nijar Wasu 'yan bindiga da ake zargin cewa mayakan kungiyar Boko Haram sun tsallaka jamhuriyar Nijar tare da kashe mutane fiye da 70. An kai harin ne a wasu kauyuka guda...

Kasafin Kudin 2021: Abinda Gwamnatin Legas Zata Kashe a Wannan Shekarar

0
Kasafin Kudin 2021: Abinda Gwamnatin Legas Zata Kashe a Wannan Shekarar   Gwamnatin Legas ta sa hannu a kan kasafin kudin shekara mai zuwa. Jihar Legas za ta batar da Naira Tiriliyan 1.163 a shekarar nan ta 2021. Wannan kudi ya zarce abin...

‘Yan Boko Haram Sunyi Garkuwa da Ma’aikacin Majalisar Dinkin Duniya

0
'Yan Boko Haram Sunyi Garkuwa da Ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya Boko Haram sun sace wani Ma'aikacin Majalisar Dinkin Duniya a hanyar Maiduguri a safiyar Asabar. An kama ma'aikacin ne tare da wasu mutum da aka sake su daga baya. Majiya ta ruwaito...