Sabuwar Shekara: Muhimman Abubuwa  Biyar da Shugaba Buhari ya Fada Cikin Jawabinsa

0
Sabuwar Shekara: Muhimman Abubuwa  Biyar da Shugaba Buhari ya Fada Cikin Jawabinsa   Yayinda yan Najeriya ke murnan sabuwar shekara, shugaba Muhammadu Buhari ya yi jawabi ga al'ummarsa da safiyar Juma'a, 1 ga watan Junairu, 2021. Shugaban kasan ya jaddada alkawuran da...

ALLAH ya yi wa Iyan Zazzau Rasuwa – Alhaji Bashir Aminu

0
ALLAH ya yi wa Iyan Zazzau Rasuwa - Alhaji Bashir Aminu   Allah ya yi wa Alhaji Bashir Aminu, Iyan Zazzau rasuwa. Alhaji Bashir Aminu ya rasu sakamakon gajeriyar rashin lafiya da yayi. Ya rasu a safiyar yau Juma'a, 1 ga watan Janairun...

‘Yan Sanda Sun Sake Kama Mawallafin Sahara Reporters – Omoyela Sowore

0
'Yan Sanda Sun Sake Kama Mawallafin Sahara Reporters - Omoyela Sowore 'Yan sandan Najeriya sun damke Omoyele Sowore a kan wata sabuwar zanga-zanga da ya fito. An damke shi a babban birnin tarayya bayan bayyana a zanga-zangar #CrossoverWithProtest. Tun a ranar Alhamis...

Gwamnan Jahar Abia ya yi Martani Kan Barin Jam’iyyar PDP

0
Gwamnan Jahar Abia ya yi Martani Kan Barin Jam'iyyar PDP   Gwamna Okozie Ikpeazu ya magantu a kan rade-radin cewa yana shirin sauya sheka. Ikpeazu ya ce sam bai ga dalilin da zai sa ya bar PDP zuwa wata jam'iyya ba. Ya kuma...

2023: Kudirin Gwamnan Kogi ya Fara Bayyana Kan Zama Shugaban Kasa

0
2023: Kudirin Gwamnan Kogi ya Fara Bayyana Kan Zama Shugaban Kasa Ana sanya ran tseren neman zaben Shugaban kasa na 2023 zai kankama a shekarar nan ta 2021. Ana kuma sanya ran cewa mafi akasarin masu neman takara za su bayyana...

Ribas: Kotu ta yi Watsi da Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na Jam’iyyar APC

0
Ribas: Kotu ta yi Watsi da Shugaban Kwamitin Rikon Kwarya na Jam'iyyar APC Wani bangare na jam'iyyar APC ya yi martani ga hukuncin kotun daukaka kara wanda ta kori shugaban kwamitin rikon kwaryanta a Ribas. Wani jigo na jam'iyyar, Isaac Ogbula...

Gwamnan Jahar Imo ya Kira ‘Yan Jam’iyyar APC na Jahar Taro

0
Gwamnan Jahar Imo ya Kira 'Yan Jam'iyyar APC na Jahar Taro Sam Onwuemeodo ya fadi abin da ya hana Rochas Okorocha zuwa taron Imo. Hadimin na Rochas Okorocha ya yi kaca-kaca da Gwamnatin Hope Uzodinma. Onwuemeodo ya ce duk wasu kusoshi da...

Gwamnatin Jahar Nasarawa ta Nada Mace ta Farko a Matsayin Babbar Jojin Jahar

0
Gwamnatin Jahar Nasarawa ta Nada Mace ta Farko a Matsayin Babbar Jojin Jahar   Gwamna Abdullahi Sule na jahar Nasarawa ya nada Justice Aisha Bashir babbar jojin jahar, Mai shari'a Aisha Bashir ita ce ta farko mace da ta zama babbar joji...

2020: Al’amura 5 da Suka Cakude a Siyasar Najeriya

0
2020: Al'amura 5 da Suka Cakude a Siyasar Najeriya   Daga massasarar tattalin arziki zuwa rashin tsaro da ya laƙume rayuwa zuwa siyasa inda kowanne ke burin ganin shi ya kai labari. A ɓangaren siyasa, mun zaƙulo abubuwan da suka faru kuma...

‘Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro

0
'Yan Karamar Hukumar Madagali da ke Adamawa Sun Koka da Rashin Tsaro   Jama'ar karamar hukumar Madagali da ke jihar Adamawa sun koka a kan harin da Boko Haram ke kai musu. A cikin kwanakin nan, mayakan ta'addancin da ke zama a...