Cigaba Guda Tare(9) da Ministan Sadarwa ya Kawo Najeriya a 2020

0
Cigaba Guda Tare(9) da Ministan Sadarwa ya Kawo Najeriya a 2020   Kamar yadda kuka sani, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Isah Ali Ibrahim Pantami a matsayin ministan sadarwa da tattali arzikin zamani na Najeriya. Sai dai an samu gagarumin...

Yanzu Yanzu Shugaba Buhari ya Saka Hannu Kan Kasafin Kudin Shekarar 2021

0
Yanzu Yanzu Shugaba Buhari ya Saka Hannu Kan Kasafin Kudin Shekarar 2021   Labari da duminsa na nuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kan kasafin kudin 2021, mako guda bayan majalisar dokokin tarayya ta mayar masa da shi. Buhari ya...

Rusau: Gwamnatin Jahar Gombe ta Biya Wadanda Abin ya Shafa Makudan Kudade

0
Rusau: Gwamnatin Jahar Gombe ta Biya Wadanda Abin ya Shafa Makudan Kudade Gwamanatin jahar Gombe ta bayyana biyan diyyar filaye da gidaje a jahar. Gwamnatin ta bayyana rusa gidajen a matsayin aikin cigaban jahar. Kimanin N873 ne gwamnatin ta rabawa wadanda abin...

Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba – Dan Jarida

0
Ni ma Ban Tsallake Sharrin Kungiyar Boko Haram ba - Wani Dan Jarida   Ahmad Salkida, dan jarida kuma dan asalin Jahar Borno, ya dade cikin zargin cewa yana da alaka da kungiyar Boko Haram. Sai dai, matashin dan jaridar ya sha...

Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba – Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa

0
Rahin Tsaro: Ba Zan Iya Tafiya Zuwa Jahata Ba - Kakakin Kungiyar Dattawan Arewa Wani mamba a kungiyar dattawan Arewa ta ACF ya yanke kauna kan shirin gwamnatin tarayya na magance matsalar rashin tsaro a Najeriya. Kakakin kungiyar, Emmanuel Waye, ya...

Kasafin Kudin 2021: Yau Shugaba  Buhari Zai Saka Hannu

0
Kasafin Kudin 2021 ; Yau Shugaba  Buhari Zai Saka Hannu Shugaba Muhammadu Buhari yau, Alhamis, 31 ga Disamba, 2020, zai rattafa hannu kan kasafin kudin 2021 da majalisar dokokin ta amince da shi makon da ya gabata. Mai magana da yawun...

Shari’ar Cin Bashi da Gwamnatin Kano Zata Ci wo

0
Shari'ar Cin Bashi da Gwamnatin Kano Zata Ci wo   Gwamnatin Kano ta na so ta karbo aron kudi daga bankin EXIM a Sin. Za a yi amfani da wannan kudi ne domin aikin jirgin kasa a cikin gari. Wasu manya sun nufi...

2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar – Shugaban EFCC

0
2020: Nasarorin da Muka Samu a Shekarar - Shugaban EFCC   Shugaban EFCC ya ambaci irin nasarorin da su ka samu a wannan shekarar. Mohammed Umar Abba ya ce EFCC ta yi sanadiyyar daure mutane har 800. A haka don ma annobar Coronavirus...

Rundunar ‘Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota

0
Rundunar 'Yan Sanda Jahar Kano ta Cafke Wasu Matasa Masu Satar Mota   Rundunar 'yan sanda a Jihar Kano ta kama wasu matasa hudu da suka kware wajen satar mota. Matasan hudu, mazauna unguwar Sheka, sun tsallaka gidan wani mutum Abba Adam...

Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya

0
Akwai Yiwuwar Bullar Wata Annoba da ta fi Korona Karfi- Hukumar Lafiya ta Duniya Hukumar lafiya ta duniya (WHO) ta ce akwai yiwuwar bullar wata annoba da ta fi korona karfi da hatsari. A cewar WHO, duk da annobar korona ta...