Kaduna: ‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su

0
Kaduna: 'Yan Sanda Sun Kashe 'Yan Bindiga, Sun Ceto Wasu Daga Hannun Su An ceto mutane 23 da suka hada da kananan yara da mata wanda yan bindiga suka yi garkuwa da su a wata musayar wuta a Jihar Katsina. Yan...

ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Sarkin Hausawan Legas Rasuwa   HRH Alhaji Muhammadu San Kabir, sarkin Hausawan jihar Legas ya rasu ranar Alhamis da ta gabata. Marigayi Kabir ya taba zama mataimaki kafin daga bisani ya zama shugaban riko a karamar Mushin ta...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Wani Fitaccen Mafarauci Daya daga cikin mafarautan jihar Adamawa, Young Mori, ya riski ajalinsa a jihar Kaduna da safiyar Talata. Kamar yadda bayanai suka kammala, masu kiwon shanu ne suka kashe shi bayan sun sha musayar wuta. Mori...

Kamuwa da Cutar Korona: Wasu ‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani

0
Kamuwa da Cutar Korona: Wasu 'Yan Najeriya Sun Mayarwa da Bill Gate Martani   Yan Najeriya a kafafen ra'ayi da sada zumunta sun caccaki mu'assasin kamfanin Microsoft Bill Gates, kan jawabin da yayi na cewa bai san dalilin da ya sa...

Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa

0
Kano: Kotun Majistire ta zartar da Hukuncin Bulala Kan Wasu Matasa   kotun majistire karkashin jagorancin mai shari'a mallam Farouk Ibrahim ta zartar hukuncin bulala 12 kan wasu matasa. Alkalin ya zartar da hukuncin kan Muhammad Sani da Saddam Ali bayan ya...

Jawabin Shugaba Buhari Kan Rufe Iyakoki

0
Jawabin Shugaba Buhari Kan Rufe Iyakoki Shugaba Buhari da mambobin kwamitin bawa shugaban kasa shawar a kan bunkasa tattalin arziki. A jawabin da ya gabatar, shugaba Buhari ya bayyana cewa gwamnatin za ta yaki hauhawar farashin kayan abinci a shekarar 2021. Kazalika,...

Gwamnan Jahar Nasarawa ya Fadi Dalilin Zuwansa Amurka

0
Gwamnan Jahar Nasarawa ya Fadi Dalilin Zuwansa Amurka Gwamnan Jahar Nasarawa Injiniya Abdullahi Abdullahi ya bayyana cewa ziyarar sa Amurka bata da alaka da duba lafiya.. Ya shaida cewa ya dauki hutun karshen shekara kamar yadda ya saba kuma ya tafi...

Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka

0
Yaduwar Cutar Korona: Gwamnatin Tarayya ta Saka Doka Gwamnatin Tarayya ta kafa wasu sababbin dokokin yaki da Coronavirus. PTF sun wajabtawa mutanen Ingila da Afrika ta Kudu gwajin COVID-19. Sai an tabbatar da lafiyar duk wanda zai shigo Najeriya daga kasashen nan. Kamar...

Sunayen Hadiman Buhari da Sabani da Rikici ya Shiga Tsakaninsu

0
Sunayen Hadiman Buhari da Sabani da Rikici ya Shiga Tsakaninsu   Abubuwa da dama sun faru a gwamnatin Nigeria a cikin shekarar 2020 da muke bankwana da ita. Wasu hadiman shugaban kasa sun shiga bakin manema labarai saboda sabani da rikicin da...

Jahohin da Za su Amfana da NEDC

0
Jahohin da Za su Amfana da NEDC   Ma’aikatar NEDC ta ce ta dauki dawainiyar horas da sama da mutane 2, 000. Mutanen Gombe, Taraba, Bauchi sai Borno, Adamawa da Yobe za su amfana. Wasu matasan za su samu damar yin karatun Digirin...