Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III
Takobi Ne Asalin Sarautar ‘Kanwa’ A Masarautar Katsina – Kanwan Katsina Na III
Mafi yawan taken wasu masarautu a kasashen Hausa sukan samo asalin sunansu ta sanadiyar yaki ko wata jarumta da makamantansu.
Sarautar Kan-Wa a Masarautar Katsina na cikin sarautun...
Wasu Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP Sun Koma Jam’iyyar APC a Nasarawa
Wasu Jiga-Jigan Jam'iyyar PDP Sun Koma Jam'iyyar APC a Nasarawa
Jam’iyyar APC mai mulki ta tarbi wasu manyan jiga-jigan PDP a jihar Nasarawa.
Masu sauya shekar sun rataya hukuncinsu na sauya sheka a kan ci gaban da aka samu a jihar...
2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi
2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi
Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ke shirin kawowa a 2021 zai hana manhajar kamfanin aikikan miliyoyin waya a fadin duniya fari daga ranar 1 ga Junairu, 2021.
Vanguard ta tattaro wasu wayoyi...
Ba mu da COVID-19 a Jahar Kogi – Yahaya Bello
Ba mu da COVID-19 a Jahar Kogi - Yahaya Bello
Yahaya Bello ya yi ikirarin babu wanda ya kamu da Coronavirus a Kogi.
Gwamnan ya na da’awar cewa ana yi wa mutane gwajin cutar a jiharsa.
Alkaluman da su ka fito daga...
Wani Dan Majalisa Zai Rabawa ‘Yan Yankinsa Zomo
Wani Dan Majalisa Zai Rabawa 'Yan Yankinsa Zomo
Wani dan majalisa Tunji Ajuloopin zai rabawa al'ummar da yake wakilta zomo don samar sana'a da rage taulauci da zaman banza.
Dan majalisar mai wakiltar Ekiti/Isin/Irepodun/Oke-ero a majalisar wakilan tarayya ya kulla yarjejeniya...
Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Litini
Korona: Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Ranar Litini
Ko shakka babu yanzu, an shiga babin annobar korona 2.0.
Bayan fiye da mako daya jere, an samu adadin sabbin masu kamuwa kasa da 500 a rana.
Gwamnati ta bada umurnin rufe...
Martanin Dino Melaye da Shehu Sani Kan Kama Bishop Kukah
Martanin Dino Melaye da Shehu Sani Kan Kama Bishop Kukah
Sunan Limamin cocin Katolika na Sokoto, Mathew Kukah ya hau kanen labarai a yan kwanakin nan bayan ya zargi Shugaba Buhari da son kai.
Dino Melaye, tsohon sanata, ya yi martani...
Jawabin Wani Mutum da ‘Yan Bindiga Suka Saki
Jawabin Wani Mutum da 'Yan Bindiga Suka Saki
Wani da ya fada hannun ‘Yan bindiga ya bada labarin abin da ya faru da su.
Wannan mutumi ya ce an bukaci 50m a hannunsa, amma N4m ta fito da shi.
Da yake tsare,...
Shugaban ‘Yan Sintiri: ‘Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a...
Shugaban 'Yan Sintiri: 'Yan bindiga sun kashe shi Tare da Garkuwa da Wasu a Jahar Katsina
Yan bindiga sun hallaka shugaban 'yan sintiti na garin Maigora da ke karamar hukumar Faskari a Katsina.
Mallam Ummaru Balli ya riga mu gidan gaskiya...
Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Matasan Arewa sun bi sahun sauran kungiyoyi don yin martani a kan furucin Bishop Kukah game da gwamnatin Shugaba Buhari.
Kungiyar matasan bata tsaya ga Allah-wadai da furucin malamin...