Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu
Yadda Abdulrasheed Maina ya yi a Gaban Kotu
Tsohon shugaban hukumar fansho, Abdulrasheed Maina, ya yanke jiki ya fadi a kotu.
Maina ya fadin ne yayinda ake ci gaba da shari'arsa a babban kotun tarayya da ke Abuja kan wasu tuhume-tuhume...
Zaben Maye Gurbi:Jam’iyyar da ta Lashe a Zamfara
Zaben Maye Gurbi:Jam'iyyar da ta Lashe a Zamfara
Dan takarar jam’iyyar PDP a zaben da aka karasa na dan majalisa mai wakiltan mazabar Bakura a jihar Zamfara ya lashe zabe.
Hukumar INEC ce ta kaddamar da Ibrahim Tudu a matsayin wanda...
Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020
Yadda Wole Soyinka ya Siffanta Najeriya da Shekara 2020
Shahrarren ma'abocin kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya siffanta shekarar 2020 a matsayin shekara mafi cike da kalubale saboda irin matsalolin da Najeriya ta tsinci kanta.
Ya kara da cewa halin da...
Mun Sako da Kudin Data – Dr Isah Pantami
Mun Sako da Kudin Data - Dr Isah Pantami
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis tace an rage kudin 'Data' da kashi 50% bisa umurnin da aka baiwa hukumar sadarwan Najeriya NCC.
Saboda haka, kudin 'Data' na 1GB ya sauko daga N1000...
Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami’anta
Rundunar Sojojin Ruwan Najariya na Neman Wasu Jami'anta
Rundunar sojin ruwan Najeriya, NN, ta ce tana neman wasu jami'anta 43 ruwa a jallo da ake zargin sun tsere daga aiki.
Sanarwar da rundunar ta fitar a Abuja ya lissafa sunaye da...
Gwamnatin Tarayya Zata Bada Makudan Kudade Don Gyara Tituna da Filin Jirgin Sama
Gwamnatin Tarayya Zata Bada Makudan Kudade Don Gyara Tituna da Filin Jirgin Sama
Gwamnatin Tarayya za ta gyara titin da ya hada Kaduna da Jihar Filato.
Za kuma ce ayi aikin hanyar Yakassai-Badume-Damargu-Makinzali a Kano.
Hadi Sirika ya ce Gwamnati za ta...
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban NDE
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta nada Abubakar Fikpo a matsayin mukaddashin Shugaban hukumar NDE.
Gwamnatin tarayya ce ta sallami Nasir Argungu, wanda ya kasance rike da mukamin daga kan kujerarsa.
Fikpo ya kasance darakta mafi...
‘Yan Kasashen Ketare da Dama Sun Nuna Sha’awar Son Zama ‘Yan Najeriya
'Yan Kasashen Ketare da Dama Sun Nuna Sha'awar Son Zama 'Yan Najeriya
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa fiye da mutum dubu talatin da takwas sun nuna sha'awar son zama 'yan Nigeria.
Dakta Shuaib Begore, babban sakatare a ma'aikatar harkokin cikin...
Hanyar da Gwamnoni zasu bi Don Magance Matsalar Tsaro – Buhari
Hanyar da Gwamnoni zasu bi Don Magance Matsalar Tsaro - Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci gwamnoni su yi aiki da shugabannin gargajiya.
A cewarsa, aiki dasu ne kadai zai bai wa gwamnati damar sanin halin da al'umma take ciki,...
2023: APC ta Sanar da Ranar da Zata Bada Tikitin Shugaban Kasa
2023: APC ta Sanar da Ranar da Zata Bada Tikitin Shugaban Kasa
Jam'iyyar APC ta kara wa Mai Mala Buni wa'adin mulkin kwamitin rikon kwarya na watanni 6.
Jam'iyyar ta sanar da cewa za ta fitar da yankin da shugaban kasa...