PSC Tayi Martani Kan Sababbin Ma’aikatan da NPF ta Saka

0
PSC Tayi Martani Kan Sababbin Ma'aikatan da NPF ta Saka PSC ta ce an sa wadanda ba su nemi aikin ‘Yan Sanda ba cikin sababbin Kurata. Hukumar kasar ta ce a karshe dole ta hakura da wannan aika-aika da NPF ta...

Ku Biya N250,000 Don Mayar da Motocinku Kan Amfani da Iskar Gas Maimakon Fetur-Gwamnatin...

0
Ku Biya N250,000 Don Mayar da Motocinku Kan Amfani da Iskar Gas Maimakon Fetur-Gwamnatin Tarayya Gwamnatin tarayya ta yi bayanin cewa yan Najeriya da suka mallaka mota zasu biya N250,000 domin a mayar musu da motocinsu masu amfani da iskar...

Abinda ya Kashe Diego Maradona

0
Abinda ya Kashe Diego Maradona Ana bincike game da abin da ya kashe Diego Maradona ya na shekara 60. An gano cewa tsohon ‘dan kwallon ya na yawan shan magunguna rututu. Akwai yiwuwar wadannan kwayoyi su ka karasa kashe Tauraron Duniyan. Diego Maradona...

Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona – Musa Bello

0
Kudaden da Gwamnatin Tarayya ta Kashe Kan Cutar Korona - Musa Bello   Mutane 68 suka kamu da cutar Coronavirus a ranar Talata kadai a birnin tarayya. Ministan Abuja ya bayyana iri taimakon kayan tallafin da suka yiwa mutanen birnin. Har yanzu ana...

Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya

0
Gwamnonin Arewa Sun Fadi Dalilin Amfani da Sojojin Haya   Bukatar amfani da sojojin haya wajen yaki da Boko Haram ya samu goyon baya daga shahararrun mutane. Musamman, gwamnoni daga arewa maso gabas sun rungumi wannan kira wanda Gwamna Zulum ya fara...

NIS da NSCDC: Ta Sanar da Ranar Jarrabawa

0
NIS da NSCDC: Ta Sanar da Ranar Jarrabawa Ma'aikatar harkokin cikin gida ta sanar da cewa za ta gudanar da jarrabawa daukan aiki a hukumominta guda biyu. Wadanda suka nemi guraben aiki a karkashin hukumomin sun dade suna jiran sanarwar lokacin...

Hujjar da yasa na Sakawa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure – Gwamnan Nasarawa

0
Hujjar da yasa na Saka wa Tagwayena Sunan Buhari da Al-Makure - Gwamnan Nasarawa Gwamnan jihar Nasarawa ya rada wa tagwayensa sunan shugaba Muhammadu Buhari da na Umar Al-Makura. Ya ce ya rada wa yaransa sunayensu ne saboda darajawa da mutuntawa...

Najeriya Tana da Tarin Arziki – Osinbajo

0
Najeriya Tana da Tarin Arziki - Osinbajo   Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce Najeriya tana da arziki. Ya ce kasar nan ta tara duk wani abu da kowacce kasa take nema don ta daukaka. Ya fadi hakan a ranar Talata...

Tsohon shugaban NCAA Kaftin Mukhtar Usman ya Rasu

0
Tsohon shugaban NCAA Kaftin Mukhtar Usman ya Rasu Kaftin Mukhtar Usman, tsohon shugaban hukumar NCAA, ya rasu a daren ranar Talata a asibiti. Ilitrus Ahmadu, shugaban wata kungiyar harkar sufurin jiragen sama, ya tabbatar da rasuwar Kaftin Usman da safiyar ranar...

HIV: Wadanda Cutar ta fi Kamawa #UNFPA

0
HIV: Wadanda Cutar ta fi Kamawa #UNFPA A ranar Talata, UNFPA ta ce kashi 50 bisa 100 na masu HIV karuwai ne da 'yan luwadi. A cewarta, dole ne duk mai kanjamau ya kiyaye kansa daga COVID-19 don za ta iya...