NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun ‘Yan Uwanta
NSCDC Sunyi Nasarar Ceto Wata Mata Daga Hannun 'Yan Uwanta
An yi nasarar ceto wata mata wacce ’yan uwanta suka kulle a wani daki tsawon wata biyar.
Matar da aka ceto mai suna Saratu Ayuba tana zaune ne a unguwar Bolari...
Shin Wai Yaushe ASUU Zata Janye Yajin Aiki ?
Shin Wai Yaushe Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki ?
Shugaban ASUU ya ce ba za su janye yajin aikinsu ba sai gwamnati ta biya su albashin da ta rike.
Ya ce babu yadda za a yi malamai su koma makarantu...
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar
Endsars: Wata Jaha ta Dawo da Zanga-Zangar
Matasa sun fara gudanar da sabuwar zanga zangar EndSARS a garin Osogbo, jahar Osun.
Sun gudanar da gangamin ne a yau Litinin, 7 ga watan Oktoba inda suka yi tattaki har zuwa majalisar dokokin...
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu
BUK: Farfesa Ali Muhammmad garba ya Rasu
Jami'ar Bayero da ke Kano ta sake yin rashin babban malami, Farfesa Ali Muhammad Garba a ranar Lahadi.
Farfesa Ali ya rasu Kwanaki biyu kacal bayan ya wallafa, a shafinsa dandalin sada zumunta, cewa...
Cross River: INEC ta sanar da Jam’iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata
Cross River: INEC ta sanar da Jam'iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata
Hukumar INEC ta kaddamar da dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na Sanata a Cross River ta arewa.
Baturen zaben, Farfesa Ameh...
Tsohon Gwamnan Ribas na Shirin Kwato Harkokin Siyasar Jahar – Chibuike Amaechi
Tsohon Gwamnan Ribas na Shirin Kwato Harkokin Siyasar Jahar - Chibuike Amaechi
Chibuike Amaechi na shirin dawowa da karfi domin kwato harkokin siyasa a jahar Ribas a 2021.
Tsohon gwamnan na jahar ya bugi kirjin cewa idan ya dawo, zai murza...
Rundunar ‘Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami’anta da Aka Sace
Rundunar 'Yan Sanda Tayi Nasarar Kubutar da Jami'anta da Aka Sace
Rundunar 'yan sanda ta sanar da cewa ta samu nasarar kubutar da wasu jami'anta guda uku da aka sace.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin ma su garkuwa da mutane...
Sokoto: ‘Yan Sanda Sunyi Nasarar Kashe Wasu Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kama...
Sokoto: 'Yan Sanda Sunyi Nasarar Kashe Wasu Masu Garkuwa da Mutane Tare da Kama Wasu
An kashe wasu mutane 2 da ake zargin 'yan fashi ne a karamar hukumar Tambuwal dake jihar Sokoto.
Sannan 'yan sandan sun samu nasarar damkar wasu...
ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya
ƙasar Amurka ta Cire Kuɗaɗen Biza ga ƴan Najeriya
Gwamnatin Amurka ta yafe biyan kudin biza ga 'yan Nigeria ma su sha'awar ziyartar kasar.
Ma'aikatar harkokin waje ta Amurka ta ce cire kudin ya biyo bayan ragi da cire kudin daukan...
EFCC ta Kama Hadimin Gwamnan Bauchi
EFCC ta Kama Hadimin Gwamnan Bauchi
Jami'an EFCC sun cika hannu da wani babban jigon jam'iyyar PDP a Bauchi.
Ana zarginsa da aikata laifin ba cin hanci da rashawa yayi zabe.
An mika shi ga yan sanda kuma sun yi awon gaba...