Yadda Za’a Maganci Matsalar Tsaro – Ahmad Lawal ga Gwamnatin Tarayya

0
Yadda Za'a Magance Matsalar Tsaro - Ahmad Lawal ga Gwamnatin Tarayya Dr. Ahmad Lawan ya gabatar da wata mafita ga gwamnatin tarayya don magance lamarin Boko Haram. Shugaban majalisar dattawan da yake rokon gwamnati ya bayyana cewa yanzu ne lokacin da...

Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba – IGP ga Matasa

0
Sabuwar Zanga-Zanga: Ba Zamu Lamunta ba - IGP ga Matasa Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu ya ja kunnen matasan da ke shirin rikito wata zanga-zangar EndSARS. Ya ce sam ba za su lamunci tayar da zaune tsaye ba, za...

El-Rufa’i ya yi Martani Akan Rashin Tsaron Jaharsa

0
El-Rufa'i ya yi Martani Akan Rashin Tsaron Jaharsa Gwamna El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana damuwarsa a kan rashin tsaron da ke addabar jaharsa. A cewarsa, 'yan sandan da yakamata a ce suna yakar 'yan ta'adda suna can suna rike jakunkunan...

Wasu ‘Yan Majalisa da Sanata Sun Fada Dalilin Kin Shigar su APC

0
Wasu 'Yan Majalisa da Sanata Sun Fada Dalilin Kin Shigar su APC David Umahi yace ya tsara barin PDP ne tare da irinsu tsohon SGF, Anyim Pius Anyim. Gwamnan ya ce hakan bai yiwu ba saboda ya je sun yi zama...

Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina

0
Anyi Nasarar Kama Abdulrasheed Maina Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban kwamitin gyaran fansho, ya matsa layar zana a yayin da kotu ke nemansa a Najeriya. Bacewar maina ta sa kotu ta tsare Sanata Ali Ndume a gidan yari saboda shine ya karbi...

Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista

0
Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Rijista Jam'iyyar APC mai mulki ta sanar da cewa ta tsayar da ranar 12 ga watan Disamba domin fara rijistar sabbi da sabunta rijistar tsofin mambobinta. Mai Mala Buni, shugaban kwamitin riko na jam'iyyar...

Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari

0
Bukatu 7 da Zulum ya Roko a Gurin Tawagar Buhari Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya shawarci tawagar gwamnatin tarayya da suka kawo masa jaje kan kisan manoma 43. Zulum ya shawarci gwamnatin tarayya ta yo hayan zaratan sojoji daga kasashen...

2015: ‘Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo

0
2015: 'Yan Najeriya Sunyi Tsokaci Akan Kalaman Osinbajo Sakamakon kashe-kashen da 'yan Boko Haram suke yi a Najeriya, mutane sun yi wani waiwaye adon tafi. 'Yan Najeriya sun tunatar da mataimakin shugaban kasa, Osinbajo wata wallafa da yayi a Twitter a...

Wani Dan Najeriya Zai Samu Matsayi a Fadar Sabon Shugaban Amurka

0
Wani Dan Najeriya Zai Samu Matsayi a Fadar Sabon Shugaban Amurka Joe Biden zai tafi da wasu bakakaken fata idan ya hau kan karagar mulki. Biden zai ba Adewale Adeyemo kujerar karamin Minista a gwamnatinsa. Cecilia Rouse da Neera Tanden za su...

Fafatawa Tsakanin ‘Yan Bindiga da Sojoji

0
Fafatawa Tsakanin 'Yan Bindiga da Sojoji Rahotanni sun bayyana cewa an shafe tsawon dare ana barin wuta a tsakanin sojoji da 'yan bindiga a tsakanin Zaria zuwa Kaduna. 'Yan bindiga sun matsa wajen yawaita kai hare-hare a yankin Zaria da kewaye...