Kungiyar ASUU Zata Janye Yajin Aiki
Kungiyar ASUU zata Janye Yajin Aiki
Bayan awanni 10 ana tattaunawa, da yiwuwa dalibai zasu koma makaranta ranar Litinin.
Gwamnati ta karawa malaman jami'an naira bilyan biyan kan tayin da ta musu a baya.
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta amince za...
Wani Gunki Mai Shekarau 600 ya Samu ‘Yanci
Wani Gunki Mai Shekarau 600 ya Samu 'Yanci
An sace gunkin Ife Terracota, na masarautar Ife, daga Najeriya a shekarar 2019.
A cewar ministan labarai, Lai Mohammed, ya ce an bi da gunkin ta cikin kasar Ghana kafin zuwa kasar Netherlands.
Jami'an...
Daga Dukkan Alamu Wani Gwamnan Arewa Zai Canza Jam’iyya
Daga Dukkan Alamu Wani Gwamnan Arewa Zai Canza Jam'iyya
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya taya Dave Umahi na jihar Ebonyi murnar ficewa daga jam'iyyar PDP.
Matawalle ya bayyana cewa akwai wasu matsaloli a jam'iyyar ta PDP wadda sune sukayi sanadin Umahi...
Ebonyi: Ta Roki Kotu da ta Dakatar da Shugabannin Rikon Kwarya
Ebonyi: Ta Roki Kotu da ta Dakatar da Shugabannin Rikon Kwarya
An shigar da karar Shugabannin jam’iyyar PDP a jihar Ebonyi a kotu.
Shugabannin da aka ruguza suna kalubalantar matakin da aka dauka.
Alkali ya yi na’am da rokon da Lauyan dake...
Dalilin Komawata APC – Sanata Elisha Abbo
Dalilin Komawata APC - Sanata Elisha Abbo
Sanata Ishaku Abbo na jihar Adamawa ya canja sheka, daga PDP zuwa APC.
A cewarsa, da a cikin duhu yake, amma canja shekarsa yanzu ya koma haske.
Ya kara da cewa, ya koma jam'iyyar APC...
Mun Kunsan Kawo Karshen ‘Yan Ta’adda – John Enenche
Mun Kunsan Kawo Karshen 'Yan ta'adda - John Enenche
Kwanan nan ta'addanci zai zo karshe a Najeriya, cewar kakakin rundunar sojin Najeriya, John Enenche.
Ya fadi hakan ne a ranar Alhamis, yayin gabatar da jawabi game da nasarorin sojoji a Abuja.
A...
Rabi’u Kwankwaso: Gwamnatin Kano ta yi wa Tsohon Gwamna Karamci
Rabi'u Kwankwaso: Gwamnatin Kano ta yi wa Tsohon Gwamna Karamci
Gwamnatin Jihar Kano ta yi sabbin nade nade a masarautar karamar hukumar Karaye.
Wani jami'i daga karamar hukumar Karaye ya bayyana cewa sabbin wadanda aka yi wa nadin za su fara...
SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma’aurata da Miyagun Makamai
SSS Sunyi Nasarar Kama Wasu Ma'aurata da Miyagun Makamai
Jami'an 'yan sandan farin kaya sun kama wani Usman Shehu da matarsa, Aisha Abubakar da miyagun kaya.
Sun kama su ne a wani kauye da ke karamar hukumar Rimi a jihar Katsina,...
Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro – Zulum
Gwamnonin Arewa Ya Kamata Mu Farka Akan Rashin Tsaro - Zulum
Zulum ya bukaci gwamnonin yankinsa su tashi tsaye kafin rikicin yan bindiga yayi kamari.
Gwamnan ya gana da gwamnonin Arewa maso gabashin Najeriya.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya...
Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja
Anyi Garkuwa da Wasu a Abuja
Rashin tsaro a babbar birnin tarayya, Abuja na kara tabarbarewa a kulla-yaumin.
A wannan karon, yan sanda ne suka sanar da batun sace wasu mutane.
Wata sanarwa daga hukumar yan sanda ya ce an yi garkuwa...