NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
NNPC Sunyi Nasarar Samo Danyen Man Fetur a Arewacin Najeriya
Gwamnatin tarayya ta na yunkurin nemo mai a yankin Arewacin Najeriya.
Ministan man fetur, Timipre Sylva ya bayyana irin nasarorin da ake samu.
Timipre Sylva ya ce an gano wasu rijiyoyi a...
ASUU: Abinda Za’ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki
ASUU: Abinda Za'ayi a Najeriya Don Magance Matsalar Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya, ASUU, ta bada shawarwari kan yadda za a kawo karshen yawan yaji aikin yi.
Kungiyar ta ce ya zama dole a kafa doka da zata hana masu...
‘Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da ‘Yan Bindiga
'Yan Sanda Sunyi Fito na Fito da 'Yan Bindiga
Wasu 'yan sandan jihar Katsina sun yi musayar wuta da wasu 'yan bindiga a dajin Rugu.
Sun samu nasarar ceto wata mata mai shekaru 55, sannan sun harbi wasu 'yan bindigan.
Da 'yan...
Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa
Kotu ta Bada Izinin Kamo Mata Wani Farfesa
Kotu ta bada umarnin a kamo mata Farfesa Ignatius Uduk a Akwa Ibom.
Hukumar INEC ta na zargin Ignatius Uduk da taba mata alkaluman zabe.
A baya an bukaci Farfesan na jami’ar Uyo ya...
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu
Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu.
shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya karanto a...
Yadda Wani Dan Ta’adda ya Kashe Uba da Dan sa
Yadda Wani Dan Ta'adda ya Kashe Uba da Dan sa
A ranar Litinin da daddare wani dan ta'adda ya je har gidan wani Malam Nuhu ya kashe shi a jihar Kano.
Bayan faruwar lamarin ne dan sa ya bi mutumin da...
‘Yan Jam’iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
'Yan Jam'iyyar PDP Sun Nuna Rashin Amincewar Su Akan Mahmud Yakubu
‘Yan majalisar adawa ba su goyon bayan Mahmud Yakubu ya sake rike INEC.
Sanatocin PDP suna ganin cewa sam bai dace Yakubu ya koma kan kujera ba.
Marasa rinjaye a Majalisar...
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 – Fashola
Abinda ya Zama Dole APC Tayi Don Samun Damar Zarcewa 2023 - Fashola
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, ya ce APC za ta cigaba da mulki a 2023, matsawar sun cika alkawuransu.
Ya ce wajibi ne 'yan siyasa su dage...
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Yakubu Gowan: Abinda Tsohon Shugaban Kasan Najeriya ya yi
Wani ‘Dan Majalisar Birtaniya ya zargi Janar Yakubu Gowon da laifin sata.
‘Dan Majalisar ya ce tsohon Shugaban kasar ya saci kudi daga asusun CBN.
Babu abin da zai iya tabbatar da wannan...
Kotu Ta yi Min Rashin Adalci – Ndume
Kotu Ta yi Min Rashin Adalci - Ndume
Jiya da misalin karfe 4 na yamma aka tafi da Sanata Ndume gidan gyaran hali da ke Kuje, Abuja.
Amma kuma lauyansa ya ce ba a basu wasu takardu da suka bukata ba...