2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa –...

0
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa - Farfesa Mahuta   Tuni an fara kulle-kulle da maganganu a kan gwamnati ta gaba da zata karbi mulki daga hannun Buhari. Yanki arewacin Nigeria ba zai manta da...

Zamfara: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Liman da Wasu Masallata, Sun Kashe Wasu

0
Zamfara: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Liman da Wasu Masallata, Sun Kashe Wasu   'Yan bindiga sun kai hari masallacin Juma'a a kauyen Dutsin Gari a Kanoma Jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun kashe mutane biyar bayan sun bude wuta wadda hakan yasa...

Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa

0
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa Gwamnan Ebonyi ya sake rabuwa da wasu hadimansa bayan komawa APC. Ya shahara da sallaman hadimansa idan ya fahimci ba sa aikinsu yadda ya bukata. Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya sallami hadimansa hudu kan zargin...

Yadda ALLAH ya Tserar da ni Daga Hannun ‘Yan Bindiga – Wani Basarake

0
Yadda ALLAH ya Tserar da ni Daga Hannun 'Yan Bindiga - Wani Basarake   Basarake mai daraja ta ɗaya a Jihar Kogi ya bayyana yada ya tsallake rijiya da baya yayin da ƴan bindiga suka tare motarsa. Basaraken ya alakanta rushe rundunar...

ASUU: Muna Kan Bakarmu Akan Yajin Aiki

0
ASUU: Muna Kan Bakarmu Akan Yajin Aiki   ASUU ta yi watsi da rahoton cewa ta janye daga yajin aiki. Kungiyar ta malamai ta fara yaji ne tun watan maris gabanin bullar cutar Korona a Najeriya. Shugaban kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya ASUU,...

Oyo: An Kama Wasu Mutane Akan Babbakke Naman ‘Yan Sanda

0
Oyo: An Kama Wasu Mutane Akan Babbakke Naman 'Yan Sanda Ana zargin wasu mutane biyu da cin babbakakken naman yan sanda a Ibadan babban birnin jihar Oyo. Duka su biyun sun karyata zargin yayin da kowa yake alakanta laifin ga dan...

‘Yan Sandan Katsaina Sunyi Nasarar Kama Wasu ‘Yan Fashi

0
'Yan Sandan Katsina Sunyi Nasarar Kama Wasu 'Yan Fashi 'Ƴan sanda a Jihar Katsina sun cafke wasu matasa da ke kashe ƴan acaɓa bayan sun sace baburansu. Asirin matasan ya tonu ne yayin da ake bincike kan fasa wani shago da...

Bayelsa: INEC ta Cire Jam’iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata

0
Bayelsa: INEC ta Cire Jam'iyyar APC Daba Zaben Maye Gurbin Kujeran Sanata Hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta cire jam'iyyar All Progressives Congress APC da dan takarata Peremobowei Ebebi, daga musharaka a zaben kujerar dan majalisan dattawa mai wakiltan...

Manyan ‘Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa – Jonathan

0
Manyan 'Yan Siyasa Sun Taya Tsohon Shugaban Kasa Murnar Zagayowar Haihuwarsa - Jonathan   Bikin taya murnar ranar zagayowar haihuwar tsohon shugaba Jonathan ya samu halartar manyan jami'an gwamnatinsa da gwamnati mai ci. Daga cikin mahalarta taron akwai gwamnonin Jigawa, Yobe, da...

Ya Musanta Jita-Jitar da Ake Akan IPPIS na ASUU – Ngige

0
Ya Musanta Jita-Jitar da Ake Akan IPPIS na ASUU -  Ngige Ministan Kwadago ya yi fashin baki kan tattaunawa gwamnati da ASUU ranar Juma'a. Ya musanta maganar cewa a cire malaman jami'o'i daga manhajar IPPIS. Gwamnatin tarayya ta yiwa ASUU tayi N65bn...