ASUU: Muna Kan Bakarmu Akan Yajin Aiki

 

ASUU ta yi watsi da rahoton cewa ta janye daga yajin aiki.

Kungiyar ta malamai ta fara yaji ne tun watan maris gabanin bullar cutar Korona a Najeriya.

Shugaban kungiyar malaman jami’o’i a Najeriya ASUU, Farfesa Biodun Ogunyemii, a ranar Asabar ya bayyana cewa har yanzu yajin aikin watanni takwas da suka kai na nan daram dam.

Farfesa Ogunyemi ya karyata rahoton cewa ASUU ta janye daga yajin aiki kuma ya jaddada cewa ASUU ba ta shafin Tuwita. Shugaban ASSU ya bayyana hakan ne ranar Asabar, TVC ta ruwaito.

“ASUU ba ta shafi a Tuwta. Mutane da dama suna damu na da kiraye-kirayen waya kuma na gaji.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here