Jami’ar ABU zaria na Bukatar Tsaro – Garba Muhammad Datti
Jami'ar ABU Zaria na Bukatar Tsaro - Garba Muhammad Datti
‘Yan Majalisan Kaduna sun yi magana game da rashin tsaro a yankin Zaria.
Majalisa ta bukaci a baza Jami’an tsaro, sannan a katange jami’ar ABU Zaria.
Garba Muhammad Datti ya kawo wannan...
Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade
Hukuncin da Za a Fara yi wa Masu Fyade
Gwamnatin Jihar Sokoto ta tsaurara hukuncin da doka ta tanada ga masu fyade da cin zarafin mata a jihar.
A karkashin dokar da aka aiwatar, an tanadi hukuncin daurin rai da rai...
Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa
Rashin Imani: Dalilin da Yasa Wani Soja ya Zane Budurwa
Ya dakeni kamar bakuwar karya, cewar wata budurwa a kan wani sojan Najeriya.
A cewarta, tana cikin tafiyarta, ko kallonsu bata yi ba, sai ta ji bulala a gadon bayanta.
Ga mamakinta,...
Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River
Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, yana kwance a asibiti rai a hannun Allah a Landan.
Sanata Joseph Wayas ya shugabanci majalisar dattawar Najeriya a jamhuriya ta biyu daga...
Taraba: Anyi Garkuwa da Wani ‘Dan birnin Sin Tare da Direbansa
Taraba: Anyi Garkuwa da Wani 'Dan birnin Sin Tare da Direbansa
Ana zargin masu garkuwa da mutane sun sace wani Basinne a jihar Taraba.
Miyagu sun dauke wani Ma’aikacin kasar Sin da direbansa a hanyar Wukari.
Wadannan ‘Yan bindiga ba su bukaci...
Yadda Sojoji Suka Kashe ‘Yan Bindiga a Yankin Arewa
Yadda Sojoji Suka Kashe 'Yan Bindiga a Yankin Arewa
Sojojin sama sunyi nasarar lalata maboyar yan bindiga a maboyar su a dajikan Katsina da Zamfara.
An kai harin ne bayan samun rahotannin musamman da bayanan sirri kan maboyar.
Duka harin biyu an...
2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa – El- Rufai
2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa - El- Rufai
Gwamna El-Rufai ya roki Najeriya da ta bar batun tsarin karba-karba wurin zaben Shugaban kasa.
Duk da dai A ranar Litinin, 23 na Nuwamba, Fashola ya bukaci a cigaba...
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano Zata Sauyawa Gidan Zoo Mazauna
Dalilin da Yasa Gwamnatin Kano Zata Sauyawa Gidan Zoo Mazauna
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta sauya matsugunin gidan ajiyar dabbobin jeji daga cikin birni zuwa gefe guda.
A cewar gwamnan jihar Kano, Dakya Abdullahi Umar Ganduje, dabbobin jeji basa...
Jahohin Najeriya da Maza Suka Fiya Auran Mata Fiye da ‘Daya
Jahohin Najeriya da Maza Suka Fiya Auran Mata Fiye da 'Daya
Najeriya na daya daga cikin kasashen da suka ba auren mata da yawa muhimmanci.
Da zaran dai mutum ya mallaki rufin asirin da zai iya duba mace fiye da daya...
Kungiyar ‘Dalibai SUG ta Roki Gwamnatin Tarayya Akan Su Sasanta da ASUU
Kungiyar 'Dalibai SUG ta Roki Gwamnatin Tarayya Akan Su Sasanta da ASUU
Kungiyar SUG ta bukaci Malaman Jami’a suyi sulhu da Gwamnatin Tarayya.
An shafe watanni kusan takwas ana fama da yajin-aiki a jami’o’in kasar nan.
Shugabannin ‘Dalibai sun ce zasu yi...





















