Rundunar ‘Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn – IGP

0
Rundunar 'Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn - IGP IGP Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24.8 duk shekara domin zuba wa ababen hawansu mai. Adamu ya bayyana hakan ne lokacin da yake kare kasafin kudin hukumar na 2021...

Jahar Legas ta Kori Wasu ‘Yan sanda Daga Aiki

0
Jahar Legas ta Kori Wasu 'Yan sanda Daga Aiki Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta kori jami'anta guda 10 saboda aikata laifuka daban-daban. Laifukan da suka aikata sun hada da karbar rashawa, amfani da matsayinsu wurin yin zalunci da sauransu. Kakakin hukumar,...

An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria

0
An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria Wata bakuwar cuta ta bulla a garin Okpeilo-Otukpa da ke jihar Benue. An tattaro cewa cutar ta halaka mutane 17 cikin yan kwanaki yayinda sauran mutane da suka harbu suke samun kulawa. Gwamnatin jihar...

Za’a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna

0
Za'a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna Hukumar amsar haraji ta jihar Kaduna, KADRIS, za ta wajabta wa duk wanda ya mallaki hankalin kansa biyan harajin N1000 duk shekara. A cewar shugaban hukumar, Dr Zaid Abubakar, daga ranar Laraba, za a...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa Ƴan bindiga sun tafi gidan hakimin garin Matseri a Jihar Zamfara sun yi awon gaba da shi. Ƴan bindigan sun kuma sace yaran hakimin guda hudu a lokacin da suka tafi sace...

Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai

0
Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin mutane 132 a matsayin mataimaka na musamman, hadimai, da shugabanni a wasu hukumomi. Malam Isa Gusau, kakakin gwamna Zulum, ne ya sanar da hakan...

Amurka na Korarin Kawo Karshen ‘Yan Ta’addan Najeriya

0
Amurka na Korarin Kawo Karshen 'Yan Ta'addan Najeriya Kasar Amurka ta ce za ta taimakawa Najeriya da sauran kasashen yammacin Afrika domin yakar 'yan ta'adda. Mike Pompeo, sakataren gwamnatin kasar Amurka, ne ya fadi hakan a ranar Laraba. A kwanakin baya ne...

Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi

0
Tinubu ya Maida Martani Akan Dakatar da Fansho da Sanwo-Olu ya yi Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu ya yaba wa gwamnan jihar legas, Sanwo-Olu a kan kasafinsa na 2021. Dama gwamna Sanwo-Olu ya bukaci a dakile biyan tsofaffin gwamnoni da...

Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano

0
Buhari a Amince da kashe N62.7bn a Titikan Kano Shugaba Buhari ya jagorancin zaman majalisar zartaswa ranar Laraba. Har yanzu, ministocin Buhari marasa kudirin gabatarwa na musharaka a ganawar ta yanar gizo An amince da muhimman ayyuka biyu a zaman yau Majalisar zartaswan...

Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba

0
Gwamnatin Tarayya Bazata Samu Damar Biyan Wasu hukumomi Albashin Watan Nuwamba Akalla hukumomi 428 ne gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba zasu iya biyan albashin watan Nuwamba ba. Ben Akabueze, shugaban ofishin kasafi, ne ya sanar da hakan a ranar...