Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona

0
Cross Rivers: Kada a Sake a Harbi Masu Diban Kayan Tallafin Korona Bayan samun labarin ana diban kayan tallafin Korona, gwamnan Cross RIver ya aika sako mai muhimmanci ga jami'an tsaro. Mai magana da yawun gwamnan ya saki jawabi da yammacin...

Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS

0
Buhari ya sha Alwashin Daukar Mataki a Kan Bata Gari #EndSARS Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ba zai kalmashe kafa yana kallon kuda kwado yayi masa kafa ba Ya ce zai tabbatar ya kawo karshen ta'addanci, rikici da tashin hankali...

Jami’an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara

0
Jami'an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19 Babban abun mamakin shine, yadda mutanen suka yi...

Jam’iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars

0
Jam'iyar PDP ta Dakatar da Ayyukan Siyasa da Shirin Zabe Saboda #EndSars PDP ta dakatar da duk wasu ayyukan siyasa da na jam'iyya sakamakon kashe-kashen matasa dalilin zanga-zangar EndSARS A cewar Sakataren yada labarai na jam'iyyar, Kola Ologhondiyan, wajibi ne su...

Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya...

0
Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya Bata Matasa masu zanga-zanga sun kashe DCO na ofishin 'yan sandan da ke Atan-Ota, DSP Augustine Ogbeche Matasan sun banka wa ofishin 'yan sandan wuta inda suka...

Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars

0
Buhari ya ce Mutum 69 ne Suka Mutu a Zanga-Zangar EndSars Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce an kashe mutum 69 a zanga-zangar adawa da cin zarafin 'yan sanda da aka shafe tsawon kwanaki ana yi a kasar. Ya ce wadanda...

Kano Pillars ta Sayi Sabbin ‘Yan Wasa

0
Kano Pillars ta Sayi Sabbin 'Yan Wasa Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta ƙaddamar da sabbin 'yan wasa tara da ta saya domin fara kakar wasa ta 2020-21 a gasar Firimiyar Najeriya ta Nigeria Professional Football League (NPFL). 'Yan wasan...

Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da ‘Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS

0
Legas: Gwamnatin ta Gurfanar da 'Yan Sanda 23 a Gaban Kotu #ENDSARS Gwamnatin Jihar Legas ta fitar da sunayen 'yan sandan da ta gurfanar a gaban kotu sakamakon cin zarafin mutane da kuma kisa ba tare da shari'a ba. Baki ɗayan...

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Shugaba Buhari ya Shiga Taron Gaggawa da Tsoffin Shugabannin Najeriya Shugaban kasa ya kira taron gaggawa na tsofin shugabannin Najeriya - Kusan duka tsafin shugabannin sun shiga ganawar ta yanar gizo. Wannan ya biyo bayan jawabin da shugaban...

Ƙabilar Igbo ta Nesanta Kanta Daga Ikirarin IPOB kan zanga-zangar ENDSARS

0
Ƙabilar Igbo ta Nesanta Kanta Daga Ikirarin IPOB kan zanga-zangar ENDSARS Ƙungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo, ta nesanta al'ummarta daga wasu maganganun da shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya yi wanda ke goyon bayan lalata kadarorin Yarabawa a Legas. Cikin...