Harbin Lekki: Abubuwa Biyar daga Bakin Gwamnan Legas Sanwo-Olu

0
Harbin Lekki: Abubuwa Biyar daga Bakin Gwamnan Legas Sanwo-Olu Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya yi bayani ga jama'ar Legas kai tsaye a kafafen yaɗa labarai na talabijin na jihar a safiyar Laraba. Gwamnan jihar ya bayyana cewa bai da ikon...

EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama’a masu zanga-zanga a Jahar...

0
EndSars: Ƴan Sandan Lagos sun Buɗe Wuta ga Dubban Jama'a masu zanga-zanga a Jahar Ta su. Ƴan sandan kwantar da tarzoma sun buɗe wa dubban masu zanga-zangar EndSars wuta a dandalin Lekki toll gate da ke birnin Legas a kudancin...

Jaafar Jaafar Ya Yaba Aikin Da Jaridar Arewa Agenda Keyi

0
Jaafar Jaafar Ya Yaba Aikin Da Jaridar Arewa Agenda Keyi Shahararre kuma kwararren Dan jaridar nan Ja'afar Ja'afar ya yaba aikin da Jaridar Arewa Agenda take yi wajen kawo cigaba a cikin Al'umma. Jaafar Jaafar ya bayyana hakan ne a wata...

Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya

0
Shahararan Mawaki ya Goyin Bayan Zanga-Zangar ‘Yan Najeriya Fitaccen mai wakar gambara na Amurka Kenye West, ya shiga jerin shahararrun mutane a fadin duniya dake goyon bayan gagarumar zanga-zangar kawo karshen cin zarafin ‘yan sanda a Najeriya. A wani sako da...

Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya

0
Salon Neman Karshen Zanga-Zanga  a Jos Ya Sauya Matasa a birnin Jos da ke jihar Filato sun ci gaba da yin zanga-zanga sun kuma bukaci a yi garambawul don kyautata rayuwar al'ummar Najeriya. Yayin da ake ci gaba da gudanar da...

Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano

0
Matasa Sunyi Zanga-Zanga Bayan Mutuwar Wani Matashi A Kano A safiyar ranar Litinin 19 ga watan Oktoba, matasa suka gudanar da wata zanga-zanga a yankin Kofar Mata da ke tsakiyar birnin Kano, bisa zargin ‘yan sanda sun hallaka wani matashi...

EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar?

0
EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar? Tun bayan da zanga-zangar kawo ƙarshen rundunar ƴan sanda ta Sars ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Najeriya, wasu ƴan ƙasar ke ta nuna fargaba kan abin...

Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar...

0
Bola Tinubu: Mahimman Abubuwa 10 da Babban ɗan Siyasar ya ce Game da Zanga-Zangar EndSARS Jagoran jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce zanga-zangar kyamar rundunar SARS ta sa gwamnati za ta yi gyara ga tsarin...

WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na...

0
WhatsApp Yana Karfafa Dimokradiyya A Nigeria Amma Yana Rage Darajarta, Inji Masu Bincike Na Birtaniya Da Nijeriya Sakamakon binciken da aka saki a yau, wanda masu binciken kasar Nijeriya da Birtaniya suka gabatar, ya bayyana gudunmawar da WhatsApp ya bayar...

Jenny dokin dake wasa da kananan yara a kasar Jamus

0
Jenny wani doki ne a birnin Frankfurt na kasar Jamus, dake yin atisaye shi kadai duk safiya. Mamallakin dokin ya tsufa, baya iya hawa dokin dan yin kilisa, wannan ta sanya doin n fi shi adai n zagayawa. Mutanan birnin...