Kaduna: Gwamnatin ta Sassauta Dokar ta Baci a Wasu Kananan Hukumomin Jahar
Kaduna: Gwamnatin ta Sassauta Dokar ta Baci a Wasu Kananan Hukumomin Jahar
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya kakaba dokar ta baci ta tsawon 24 a dukkan kananan hukumomin jihar
An saka dokar takaita zirga-zirga a fadin jihar Kaduna ne biyo...
Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki
Nigeria za ta Kai wa Chadi Wutar Lantarki
Gwamnatin Nigeria ta shirya tsaf domin fara aikawa Chadi wutar lantarki, duk da cewa da ma can tana aikawa jamhuriyar Niger, Benin da Togo.
A halin yanzu, cibiyoyi 27 bakwai ne ke rarraba...
ENDSARS: An ci Tarar Gidajen Talabijin na Channels, AIT, Arise
ENDSARS: An ci Tarar Gidajen Talabijin na Channels, AIT, Arise
Hukumar Kula da Kafafen Yaɗa Labarai ta NBC a Najeriya ta ci tarar gidajen talabijin na Channels da AIT da Arise game yadda suka yi rahotanni kan zanga-zangar EndSars.
...
Yadda Wasu Ma’aurata Suka Azabtar da Karamar Yarinya
Yadda Wasu Ma'aurata Suka Azabtar da Karamar Yarinya
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu miji da mata, sakamakon kama su da laifin azabtar da karamar yarinya mai shekaru 8 da haihuwa.
Bincike ya nuna cewa, iyalan na azabtar da yarinyar ne,...
Barkewar Rikici a Abakaliki
Barkewar Rikici a Abakaliki
Rikici ya sake barkewa a yankin Abakaliki, babbar birnin jihar Ebonyi
An tattaro cewa wasu bata gari sun sanya wa ofishin yan sanda da ke Onuebonyi wuta - A yanzu haka ance ana nan ana musayar wuta...
Wasu Ministocin Buhari Sun Mika Kokon Bararsu a Gaban Sarkin Kano
Wasu Ministocin Buhari Sun Mika Kokon Bararsu a Gaban Sarkin Kano
Ministocin tsaro da gona sun kai ziyara fadar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero
Nanono da Magashi wadanda suka kasance yan asalin jihar sun roki Sarki Bayero da ya sanya...
Abinda Buratai ya Sanar da Kwamandojinsa a Taronsu na Ranar Litinin
Abinda Buratai ya Sanar da Kwamandojinsa a Taronsu na Ranar Litinin
Shugaban rundunar sojin kasa, Laftanal janar Tukur Buratai, ya umarci sojoji da su tabbatar da zaman lafiya a Najeriya
Ya sanar da hakan ne a wani taro da yayi da...
Matar Aure ta Tsinke Mazakutar Mijinta
Matar Aure ta Tsinke Mazakutar Mijinta
Matar aure a yankin Appawa da ke karamar hukumar Lau ta jihar taraba ta tsinke mazakutar mijinta.
Kamar yadda makwabtansa suka tabbatar, da sanyin asubahi suka shiga cetonsa bayan ihunsa da ya tashesu - Matar...
‘Yan Sanda Sun Damke Mutune a Jahar Kwara da Cross River
'Yan Sanda Sun Damke Mutune a Jahar Kwara da Cross River
Rundunar 'yan sandan jihar Kwara da ta Cross River sun cafke mutum 244 a kan zarginsu da sata
Jama'ar suna daga cikin matasan da suka saci kayan gwamnati da na...
Buhari: Ku fatattaki ‘Ya’Yanku da Kayan Sata Idan Sun Kawo Gida
Buhari: Ku fatattaki 'Ya'Yanku da Kayan Sata Idan Sun Kawo Gida
Wajibi ne duk wata mata ko kuma iyaye su mayar da yaransu ko mazansu su mayar da duk wasu kayan alatu da suka san ba za su iya siya...





















