Jalingo: Bata Gari Sun Kai Farmaki Cibiyar Killace Masu Korona, Sun Yashe Komai

0
Jalingo: Bata Gari Sun Kai Farmaki Cibiyar Killace Masu Korona, Sun Yashe Komai Fusatattun matasa sun kai mamaya cibiyar killace masu cutar korona a garin Jaligo Sun sace gadaje, katifu da sauran kayayyakin da ke cibiyar - A yanzu haka an...

Wasu Jihohin Sun Fara Raba wa Talakawa Tallafin Korona

0
Wasu Jihohin Sun Fara Raba wa Talakawa Tallafin Korona Bayan bata-gari sun fara balle ma'adanar kayayyakin tallafin COVID-19 cikin kwanakin da suka gabata, suna kwashe kayan abinci Cikin gaggawa gwamnonin jihohi sun fara raba kayan tallafi ba tare da jiran umarnin...

Zamfar: ‘yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo

0
Zamfara: 'yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo Jama'a sun watse daga ƙauyen Lingyaɗo na ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya, sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai masu, suka yi...

Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa

0
Emmanuel Macron: ƙasashen Musulmai Sun Fara ƙaurace wa kayan Faransa Faransa ta bukaci kasashen Gabas Ta Tsakiya da ka da su amince da kiraye-kirayen ƙaurace wa sayen kayayyakinta. Kauracewa kayayyakin da Faransa ke sayarwa wani ɓanagare na nuna fushi kan matakin...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Makaranta a Kamaru

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Makaranta a Kamaru Yara shida ne suka mutu sakamakon harin da ƴan bindiga suka kai wata makaranta mai zaman kanta a yankin da ake samun tashe-tashen hankula a Kamaru, tare da jikkata wasu da dama,...

Ahmed Musa ya Bar Kungiyar Al Nassr da ke Saudi Arabia

0
Ahmed Musa ya Bar Kungiyar Al Nassr da ke Saudi Arabia Fitacce kuma shahararren dan wasan kwallon kafa, Ahmed Musa ya bar kungiyar Al Nassr Kungiyar kwallon kafan da kanta ta yi wallafa hakan a shafinta na Twitter - Ta yi...

Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu

0
Najeriya: Gwamnonin Sun yi Martani a Kan Boye Kayan Tallafi Korona da Ake Zarginsu Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun karyata zargin adana kayan tallafin COVID-19 ba tare da rabawa talakawa ba Kungiyar gwamnonin Najeriya ta ce mafi yawan gwamnonin sun...

Ebonyi: Gwamna ya Fatattaki Hadimansa na Musamman a Kan Tsaro

0
Ebonyi: Gwamna ya Fatattaki Hadimansa na Musamman a Kan Tsaro Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya kori hadimansa na musamman da ke fannin tsaro. Ya hada da wasu manyan jami'ansa uku sakamakon kone ofisoshin 'yan sanda da aka yi ....

Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS

0
Kano: Yan sanda Sun Kama Wasu Mutane yayin zanga-zangar EndSARS Jami'an yan sandan Kano sun kama mutane 55 a yayin zanga-zangar EndSARS a jihar An kama mutanen kan zarginsu da ake yi da hannu wajen tayar da zaune-tsaye a unguwar Sabon...

Ndume: Rage Albashin ‘Yan Majalisu ba Zai ƙara Komai a Tattalin Arziƙin Kasa ba

0
Ndume: Rage Albashin 'Yan Majalisu ba Zai ƙara Komai a Tattalin Arziƙin Kasa ba Sanata Ali Ndume ya yi korafi a kan kira da mutane ke yi na a rage albashin yan majalisun tarayya Ndume ya ce babu wani tasiri da...