Rili ya Taya Al’umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci

0
Rili ya Taya Al'umma Musulmi Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci   Hon. Muhammad Rili Ikara, na yi wa ɗaukacin al'ummar Musulmin duniya musamman 'yan Jihar Kaduna da Ƙaramar hukumar Ikara murnar zagayowar Sabuwar Shekarar Musulunci a yau Laraba 1 ga watan...

Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Bindiga 22 a Jihar Katsina

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe 'Yan Bindiga 22 a Jihar Katsina   Rundunar sojin sama ta Najeriya ta kashe akalla 'yan bindiga 22 a ƙananan hukumomin Jibiya da Batsari a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin ƙasar. Jaridar PRNigeria ta ruwaito...

Man Fetur da ake Sha a Najeriya ya Ragu da Kashi 35 – NMDPRA

0
Man Fetur da ake Sha a Najeriya ya Ragu da Kashi 35 - NMDPRA   Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA ta ce yawan man da ake amfani da shi a ƙasar a...

Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa

0
Hukumar Hisba a Jihar Kano ta Fara Raba Fom na Auren Zawarawa   Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce ta kafa kwamitoci guda biyu waɗanda za su yi aikin rabon fom da tantance lafiyar masu buƙatar shiga shirinta na auren...

Matashi ya Shaƙe Mahaifiyarsa Har Lahira a Ogun

0
Matashi ya Shaƙe Mahaifiyarsa Har Lahira a Ogun   Wani matashi ɗan shekara 32, mai suna Samson Sikiru,ya shaƙe mahaifiyarsa har ta mutu a garin Ijebu Ode da ke jihar Ogun. Mai magana da yawun ƴan sandan jihar, Omotola Odutola, ta tabbatar...

Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma’aikantan Jami’a Sama da 1,000 Daga Aiki

0
Gwamnatin Jihar Ribas ta Kori Ma'aikantan Jami'a Sama da 1,000 Daga Aiki   Gwamnatin jihar Ribas karkashin gwamna Fubara ta kori ma'aikatan jami'a sama da 1,000 daga aiki bayan wata 6 da fara aiki. Kwamishinan ilimi na jihar, Farfesa Prince Chinedu Mmom,...

Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus

0
Dalilai 5 da Suka Sanya Shugaban Jam'iyyar APC, Abdullahi Adamu Yin Murabus   A ranar Litinin ne tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yanke shawarar yin murabus daga kan kujerarsa. Hakan ya biyo bayan shafe tsawon lokaci da...

Murnar Zagayowar Shekarar Musulunci: Gwamnatin Jihar Osun ta Bayyana Ranar Labara a Matsayin Ranar...

0
Murnar Zagayowar Shekarar Musulunci: Gwamnatin Jihar Osun ta Bayyana Ranar Labara a Matsayin Ranar Hutu   Gwamna Ademola Adeleke ya bayyana ranar Laraba, 19 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar shekarar Musulunci. Adeleke, a cikin wata sanarwa da...

NNPC ya Bayyana Dalilin Tashin Farashin Man Fetur

0
NNPC ya Bayyana Dalilin Tashin Farashin Man Fetur   Kamfanin mai na NNPC ya yi karin haske kan tashin farashin man fetur da aka fuskanta a yau. Shugaban kamfanin, Mele Kyari ya bayyana haka ne ga 'yan jaridu a yau Talata a...

Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba...

0
Gasar Kwallon Kafar Saudi Arabia ta Dara ta Amurka Daraja Nesa ba Kusa ba - Ronaldo   Cristiano Ronaldo ya ce ba zai sake komawa nahiyar Turai buga tamaula ba, ya kuma kara da cewar gasar kwallon kafar Saudi Arabia ta...