NLC ta yi Allah-Wadai da Shirin Shugaba Tinubu na Biyan ‘Yan Najeriya N8,000

0
NLC ta yi Allah-Wadai da Shirin Shugaba Tinubu na Biyan 'Yan Najeriya N8,000   Babbar ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya ta yi Allah-wadai da matakin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman amincewar majalisar dokoki don karbar rancen naira biliyan 500 daga Bankin...

Mun Kashe ‘Yan IPOB 2 Mun Kama 5 – Rundunar Sojin Najeriya

0
Mun Kashe 'Yan IPOB 2 Mun Kama 5 - Rundunar Sojin Najeriya Hadin gwiwar dakarun Bataliya ta rundunar sojin Najeriya, 'yan sandan Najeriya da kuma jami'an tsaro na farin kaya sun kashe mayakan IPOB/ESN guda biyu tare da kama wasu...

Kotu ta Bayar da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje, Wada Saleh

0
Kotu ta Bayar da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje,  Wada Saleh   Babbar kotun tarayyar da ke Kano ta ba da umarnin a saki wani tsohon kwamishinan ayyuka na jihar, Injiniya Idris Wada Saleh wanda ake zargi da almundahanar naira biliyan...

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Kama Mutumin da Ake Zargi da Sayar da ‘Ya’Yansa...

0
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Kama Mutumin da Ake Zargi da Sayar da 'Ya'Yansa Uku   Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Rivers da ke kudu maso kudancin Najeriya ta kama wani mutum bisa zarginsa da sayar da 'ya'yansa guda uku. Yayin...

Babu Wani Muƙami da a Yanzu Nake Nema a Rayuwata – Bafarawa

0
Babu Wani Muƙami da a Yanzu Nake Nema a Rayuwata - Bafarawa   Tsohon gwamnan jihar Sokoto Dakta Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce babu wani muƙami da a yanzu yake nema a rayuwara. A hirarsa da BBC Bafarawa ya ce a yanzu...

Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 20 a Koriya ta Kudu

0
Ambaliyar Ruwa ta Kashe Mutane 20 a Koriya ta Kudu   Akalla mutum 20 ne suka mutu, sannna aka kwashe wasu dubbai, bayan da wata mummunar ambaliya ruwa ta afka wa Koriya ta Kudu sakamakon mamakon ruwan sama a yankunan tsakiyar...

Yadda Jihata ke Tafka Asarar N10bn a Duk Ranar Litinin ta Kowace Mako –...

0
Yadda Jihata ke Tafka Asarar N10bn a Duk Ranar Litinin ta Kowace Mako - Gwamna Mbah   Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya ce jiharsa na tafka asarar kuɗi biliyan N10bn a duk ranar Litinin ta kowace mako. Mbah, mamban jam'iyyar...

Matawalle ya Gabatar da Shaidu 19 Gaban Kotu Kan Kalubalantar Nasarar Dauda Lawal

0
Matawalle ya Gabatar da Shaidu 19 Gaban Kotu Kan Kalubalantar Nasarar Dauda Lawal   Bello Matawalle ya gabatar da shaidu 19 gaban Kotun sauraron karar zaben gwamnan jihar Zamfara. Bayan sauraron shaidun, Kotun zaɓen ta ɗage zaman ƙarar zuwa ranar 19 ga...

Kungiyar Matasan Warri ta Yanke Hukuncin Bulala 40 ko Tarar N10,000 ga Mata Masu...

0
Kungiyar Matasan Warri ta Yanke Hukuncin Bulala 40 ko Tarar N10,000 ga Mata Masu Shigar Banza     Matasan yankin karamar hukumar Warri ta kudu a jihar Delta sun ɗauri damarar yaƙar shigar rashin ɗa'a da yan mata ke yi. Ƙungiyar matasan ta...

Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamiti na Musamman da ke da Alhakin Cike Gurbin Nade-Naden da...

0
Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamiti na Musamman da ke da Alhakin Cike Gurbin Nade-Naden da Aka Rusa   Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada shugaban ma'aikatansa, Femi Gbajabiamila, domin ya jagoranci wani kwamiti na musamman da ke da alhakin cike gurbin nada-naden...