Matar Aure Mai Shekaru 21 ta Caka wa Mijinta Wuƙa Har Lahira

0
Matar Aure Mai Shekaru 21 ta Caka wa Mijinta Wuƙa Har Lahira   Maimunatu Sulaiman yar shekara 21 a duniya ta caka wa mijinta wuƙa har lahira a Anguwar Kofar Dumi, jihar Bauchi. Hukumar yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin, ta...

Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal

0
Ɗan Wasan Kwallon Kafa, Saliba ya Tsawaita Zamansa a Arsenal   Mai tsaron baya na ƙungiyar Arsenal, William Saliba ya sanya hannu kan wani sabon kwantaragi na shekaru huɗu da ƙungiyar, wanda zai kai shi shekara ta 2027. Ɗan wasan, ɗan asalin...

Shugaba Tinubu ya Naɗa Taiwo Oyedele a Matsayin Shugaban Kwamitin Gyara Harkokin Haraji

0
Shugaba Tinubu ya Naɗa Taiwo Oyedele a Matsayin Shugaban Kwamitin Gyara Harkokin Haraji   Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗa Taiwo Oyedele a matsayin shugaban kwamitin tsare-tsare da garabawul ga harkokin haraji Mai magana da yawun shugaban kasa, Dele...

Gwamnatin Jihar Taraba ta Zabtare Kuɗin Jami’a da Kaso 50 ta Maida Makarantun Firamare...

0
Gwamnatin Jihar Taraba ta Zabtare Kuɗin Jami'a da Kaso 50 ta Maida Makarantun Firamare da Sakandire Kyauta   Gwamnan Taraba, Agbu Kefas, ya maida ilimin makarantun Firamare da sakandire kyauta ga 'yan jihar. Ya ce wannan na ɗaya daga cikin alkawurran da...

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta Musanta Jita-Jitar Kashe Jami’inta

0
Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kano ta Musanta Jita-Jitar Kashe Jami'inta   Hukumar 'yan sanda a jihar Kano ta musanta zargin cewa an kashe daya daga cikin jami'anta. Kakakin rundunar a jihar, SP Abdullahi Kiyawa shi ya bayyana haka ga 'yan jaridu a...

An Dakatar da Malamar Jinyar da ta yi Lalata da Mara Lafiya

0
An Dakatar da Malamar Jinyar da ta yi Lalata da Mara Lafiya   An kori wata malamar jinyar masu lalurar ƙwaƙwalwa a yankin Shropshire da ke Birtaniya bayan ta yi lalata da wani majinyaci. Matar, mai suna Samantha Bourton wadda ke aiki...

Za mu Buga Wasan ƙwallon ƙafa da Tubabbun ‘Yan Daba – CP Muhammed Gumel

0
Za mu Buga Wasan ƙwallon ƙafa da Tubabbun 'Yan Daba - CP Muhammed Gumel Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano (CP), Muhammed Usaini Gumel, ya ce hukumar za ta shirya wasan kwallon kafa tsakanin kungiyar ta da wasu ‘yan daban da...

ƙwauron Maki: An ɗaure Matashin da ya Kashe Malamarsa

0
ƙwauron Maki: An ɗaure Matashin da ya Kashe Malamarsa   An yi wa wani matashi a jihar Amurka ta Iowa ɗaurin rai-da-rai bayan ya yi wa malamarsa dukan kawo wuƙa da sanda har ya zama ajalinta. Willard Miller, ɗan shekara 17, ya...

Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da...

0
Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da Croatia   Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bukaci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi a ƙasar su ƙara sanya ido wajen harkokin kasuwanci da mutane daga...

Bikin Babbar Sallah: Gidauniyar AAG ta Tallafawa Al’ummar Nijeriya da Nijar Sama dasu 10,0000

0
Bikin Babbar Sallah: Gidauniyar AAG ta Tallafawa Al'ummar Nijeriya da Nijar Sama dasu 10,0000 A kokarinta na ganin ta tallafawa marayu,gajiyayyu,marasa karfi dama al'umma baki daya,gidauniyar Adamu Abubakar Gwarzo ta tallafawa sama da mutane dubu goma(10,000) da gudunmuwar kayan masarufi,raguna,da...