NWC Sun Shiga Ganawa da Gwamnonin APC a Abuja

0
NWC Sun Shiga Ganawa da Gwamnonin APC a Abuja   Mambobin kwamitin gudanarwa (NWC) sun shiga ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC (PGF) a birnin tarayya Abuja. Rahoto ya nuna cewa taron zai maida hankali kan shirye-shiryen manyan taruka biyu da ke tafe...

Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki...

0
Magance Rashin Tsaro: Tsofaffin Sojoji sun yi Kira ga Sababbin Hafsoshi da su Dauki Darasi Daga Magabatansu   Wasu da su ka yi aikin damara sun kawo shawarar yadda za a magance rashin tsaro a kasar nan. Tsofaffin sojoji sun yi kira...

Jam’iyyar APC ta yi Watsi da Jagororin Majalisa da Aka Sanar

0
Jam'iyyar APC ta yi Watsi da Jagororin Majalisa da Aka Sanar   Ga dukkan alamu sabon rikici na shirin ɓarkewa a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a ƙasar nan. Hakan na zuwa ne bayan shugabannin majalisa ta 10 sun sanar...

Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu

0
Mutumin da Banki ya yi Kuskuran Tura wa N24bn ya Shiga Hannu   Ana tuhumar wani mutumi bisa zargin satar zaune bayan kashe miliyan N750m da banki ya tura asusunsa bisa kuskure. Bankin ya yi kuskuren sanya kuɗi biliyan N24bn a asusun...

Shugaba Tinubu ya Gana da Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu

0
Shugaba Tinubu ya Gana da Tsohon Ministan Ilimi, Adamu Adamu   FCT Abuja - Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi da ya gabata, Adamu Adamu, a fadar shugaban ƙasa Aso Rock, Abuja. Mista Adamu ya...

ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka

0
ƙasashe 10 da Suka fi Biyan Mafi ƙarancin Albashin a Nahiyar Afirka   Najeriya na ɗaya daga cikin ƙasashen Afirka da ke biyan mafi ƙasa na karancin albashin ma'aikata a nahiyar. Mafi ƙarancin albashin Najeriya a yanzu N30,000 ne, wanda ya ke...

Shugaba Tinubu Ya Gabatar wa da Kotu Shaidar Karatunsa na Jami’ar Chicago

0
Shugaba Tinubu Ya Gabatar wa da Kotu Shaidar Karatunsa na Jami'ar Chicago   Shugaba Tinubu ya kare kansa game da rudanin da ya dabaibaye batun karatunsa a gaban Kotun sauraron korafin zaɓe mai zama a Abuja. Ta hannun lauyansa, shugaban kasan ya...

Cire Tallafin Fetur: Gwamna Zulum ya Samar da Motoci 300 Domin Kai Manoma Gonakinsu

0
Cire Tallafin Fetur: Gwamna Zulum ya Samar da Motoci 300 Domin Kai Manoma Gonakinsu   Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya nemar wa manoman jihar hanyar zuwa gonakinsu cikin sauƙi. Gwamnan ya samar da motoci 300 da za su yi jigilar...

Abubuwa 12 Game da Sabon Shugaban Masu Rinjaye, Opeyemi Bamidele

0
Abubuwa 12 Game da Sabon Shugaban Masu Rinjaye, Opeyemi Bamidele Bayan tattake wuri kan neman manyan muƙamai a zauren Majalisar Dattawan Najeriya, an bayyana sunan Michael Opeyemi Bamidele a matsayin shugaban masu rinjaye na majalisar. Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio ne...

Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna

0
Ƴan Bindiga Sunyi Garkuwa da Fasto a Kaduna Wasu ƴan bindiga sun sace shugaban masu wa'azi a cocin Katolika na Holy Trinity da ke Karku a ƙaramar Hukumar Kauru da ke jihar Kaduna, Rabaran-fada Jeremiah Yakubu. Lamarin ya faru ne a...