Shugaba Bola Tinubu ya Sanya Hannu Kan Dokar bai wa ɗalibai Bashi
Shugaba Bola Tinubu ya Sanya Hannu Kan Dokar bai wa ɗalibai Bashi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar bai wa ɗalibai bashin karatu ta ƙasa.
Mai magana da yawun Gwamnatin Tarayya, Dele Alake ne ya bayyana haka...
Ƴan Bindiga Sun Buɗe wa Ƴan Makarantar Islamiyya Wuta Tare da Kashe Likita a...
Ƴan Bindiga Sun Buɗe wa Ƴan Makarantar Islamiyya Wuta Tare da Kashe Likita a Zamfara
Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan garin Jangebe da ke Ƙaramar Hukumar Talatar Mafara a jihar Zamfara, inda bayanai suka ce sun kashe mutane...
An Juya Kalamai na Kan Zaɓen Shugaban Majalisa Kirista ko Musulmi – Kashim Shettima
An Juya Kalamai na Kan Zaɓen Shugaban Majalisa Kirista ko Musulmi - Kashim Shettima
Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya nesanta kansa da wasu kalamai da ya ce "ba daidai ba ne, kuma masu hatsari" da wasu ke alaƙantawa da...
Kaddamar da Kamfanin Najeriya Air da aka yi Yaudara ce – Majalisar Wakilan Najeriya
Kaddamar da Kamfanin Najeriya Air da aka yi Yaudara ce - Majalisar Wakilan Najeriya
Shugaban kwamitin majalisar wakilan Najeriya kan harkokin sufurin jiragen sama, Nnolim Nnaji, ya ce kaddamar da kamfanin Najeriya Air da aka yi yaudara ce.
Ya bayyana hakan...
EFCC za ta ɗaukaka ƙara kan Wanke Tsohon Shugaban Ma’aikata, Oronsaye Daga Zargin Cin...
EFCC za ta ɗaukaka ƙara kan Wanke Tsohon Shugaban Ma'aikata, Oronsaye Daga Zargin Cin Hanci
Hukumar da ke yaƙi da yi wa tattali arzikin Najeriya zagon ƙasar EFCC ta ce za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da wata babbar kotun...
Abu bakwai da Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Cimma da Manyan ƙungiyoyin ƙwadagon Najeriya
Abu bakwai da Gwamnatin Shugaba Tinubu ta Cimma da Manyan ƙungiyoyin ƙwadagon Najeriya
Kimanin kwana ɗaya, ma'aikata a Najeriya su tsunduma yajin aikin da zai karaɗe faɗin ƙasar, saboda nuna fushi a kan matakin janye tallafin man fetur da sabuwar...
Majalisar Dattawa ta Amince da Naɗa Mutane 20 a Matsayin Masu Bayar da Shawara...
Majalisar Dattawa ta Amince da Naɗa Mutane 20 a Matsayin Masu Bayar da Shawara ga Tinubu
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da naɗa mutum 20 da shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ya aike mata domin amincewarta ya naɗa su a...
Rusau: Kai Farmaki ne Kan Dukiyoyin Al’umma da Gwamnatin NNPP ke yi a kano...
Rusau: Kai Farmaki ne Kan Dukiyoyin Al'umma da Gwamnatin NNPP ke yi a kano - APC
Babbar jam'iyyar adawa a Kano wato APC ta yi Allah wadai kan abin da ta bayyana da cewa "kai farmaki ne kan dukiyoyin al'umma"...
Gwamnatin Najeriya za ta Duba Buƙatun ƙungiyar ƙwadago – Dele Alake
Gwamnatin Najeriya za ta Duba Buƙatun ƙungiyar ƙwadago - Dele Alake
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta yi nazari kan bukatun kungiyar kwadago ta TUC a kokarin dakile yajin aikin da kungiyoyin kwadago ke barazanar shiga a fadin kasar a...
Shugaban Najeriya, Tinubu ya Roƙi Ma’aikatan Lafiya su Janye Yajin Aiki
Shugaban Najeriya, Tinubu ya Roƙi Ma'aikatan Lafiya su Janye Yajin Aiki
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya roƙi ma’aikatan lafiya na ƙasar ƙarƙashin ƙungiyar JOHESU da su janye yajin aikin da suke yi.
Shugaban ya yi wannan roƙo ne a ranar...




















