Yadda ɗan Takarar Gwamnan PDP ya ci Dukan Tsiya a Hannun ‘Yan Daban Siyasa
Yadda ɗan Takarar Gwamnan PDP ya ci Dukan Tsiya a Hannun 'Yan Daban Siyasa
Yan daban siyasa sun sa bulala sun zane ɗan takarar gwamnan PDP a Ogun, Segun Showunmi, a kusa da Kotu.
Rahoto ya nuna lamarin ya faru yau...
Ƙungiyar OPEC za ta Rage Yawan Man da Najeriya ke Fitarwa da Kashi 20...
Ƙungiyar OPEC za ta Rage Yawan Man da Najeriya ke Fitarwa da Kashi 20 Cikin 100
Ƙungiyar Ƙasashen Masu Arzikin man Fetur ta OPEC tare da ƙawayenta sun amince da rage ganga miliyan 1.393 na man da suke fitarwa zuwa...
Mazauna Enugu Sun yi Watsi da Umarnin Gwamnan Jihar Sun Zauna a Gida
Mazauna Enugu Sun yi Watsi da Umarnin Gwamnan Jihar Sun Zauna a Gida
Mazauna birnin Enugu da ke kudu maso gabashin Najeriya sun yi watsi da umarnin da gwamnan jihar ya bayar na bijire wa umarnin ƙungiyar IPOB na zaman...
Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid
Harry Kane Zai Maye Gurbin Benzema a Real Madrid
Harry Kane yana cikin jerin 'yan wasan da Real Madrid ke son zaɓar wanda zai mayer gurin Benzema
Kane, mai shekara 29, yana da sauran ƙunshin kwantiragin kaka ɗaya da ta rage...
Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda
Dan Kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi Ritaya Daga Taka Leda
Dan kwallon AC Milan, Zlatan Ibrahimovic ya yi ritaya daga taka leda yana da shekara 41 da haihuwa.
Tun a baya Ibrahimovic ya sanar cewar zai bar Milan mai...
‘Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi
'Yan Wasan Kwallon Kafa 22 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Malawi
Akalla ‘yan wasan kwallon kafa 22 da magoya bayan kungiyarsu sun mutu a gundumar Karonga da ke arewacin Malawi, bayan da motar da suke ciki ta kife...
Shin da Gaske ‘Dan Shugaban INEC ya Kamu da Hauka ?
Shin da Gaske 'Dan Shugaban INEC ya Kamu da Hauka ?
Wani ikirari da ba a tabbatar ba ya bayyana a soshiyal midiya kan iyalan Mahmood Yakubu, shugaban INEC, bayan babban zaben Najeriya na 2023.
Daya daga cikin ikirarin da aka...
Ƙungiyar NUJ za ta Fara Yajin Aiki kan Cire Tallafin Mai
Ƙungiyar NUJ za ta Fara Yajin Aiki kan Cire Tallafin Mai
Kungiyar 'yan jarida ta Najeriya NUJ ta ce za ta bi sahun ƙungiyar Kwadago ta NLC a ƙasar wajen tsunduma yajin aiki daga ranar Laraba mai zuwa, saboda cire...
Cire Tallafin Mai: Dole Sai an ɗauki Tsauraran Matakai Idan ana so ƙasar ta...
Cire Tallafin Mai: Dole Sai an ɗauki Tsauraran Matakai Idan ana so ƙasar ta Ci gaba - Wike
Tsohon gwamnan jihar River da ke kudu maso kudancin Najeriya Nyesom Wike ya kare matakin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta Fara Rushe Gine-Gine da ta ce an yi ba Bisa...
Gwamnatin Jihar Kano ta Fara Rushe Gine-Gine da ta ce an yi ba Bisa ƙa'ida ba
Gwamnatin jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ta fara rushe wasu gine-gine da aka yi a filayen gwamnatin jihar.
A cikin wata sanarwa...





















