Muna Samun Nasara a Bakmut – Shugaban Ukraine

 

Babban hafsan sojin Ukraine ya ce suna samun nasara a ƙazamar fafatarwar da suke yi da dakarun Rasha a birnin Bakmut.

Dubban sojojin Ukraine da Rasha dai sun mutu a yaƙin ƙwace birnin – da masu sharhi suka jadda muhimmancinsa ga ɓangarorin biyu – duk kuwa da ƙoƙarin da dakarun Rasha suka yi na mamaye birnin ya ci tura.

A ranar Laraba shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya kai wa dakarun da ke fagen daga a yankin ziyara, yayin da wasu kwamandoji ke cewa sojin Rasha sun rasa ƙwarin gwiwwa a ƙoƙarin da suke na karɓe iko da birnin na Bakmut.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here