Tinubu ya Kaɗa ƙuri’arsa a Zaɓen gwamna a Legas

 

Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri’a a rumfarsa da ke birnin Legas a kudu maso yammacin Najeriya.

A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya ce ya bi sahun sauran al’ummar ƙasar wajen gudanar da zaɓen gwamna.

Tinubu ya ce yana kira ga ‘yan ƙasar da su fita domin kaɗa ƙuri’unsu cikin kwanciyar hankali.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here