Yau Zan Bayyana Shirin da Nayi Don Gyara Najeriya – Tinubu

 

Dan takaran shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 karkashin jam’iyyar All Progressives Congress APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yau yan Najeriya zasu fahimci manufarsa.

Tinubu yace bayan Sallar Juma’a misalin karfe 3 na rana zai bayyana tsarin da yayi na fidda Najeriya daga halin da take ciki idan ya samu nasara a zaben 2023.

Tsohon gwamnan na Legas ya bayyana hakan ne a shafinsa na Tuwita.

Yace:

“Yau misalin karfe 3 na rana. Zan bayyana shirin da nayi don gyara Najeriya. Kuyi tarayya dani.”

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here